Tsallaka zuwa babban shafi

Dapps - manhajoji masu cin gashin kansu

Kayan aiki da ayyukar ɗaukar nauyin Ethereum

Dapps motsi ne na haɓaka manhajojin da ke amfani da Ethereum don tarwatsa tsarin kasuwanci ko ƙirƙira sababbi.

Zanen doge ta amfani da kwamfuta

Fara

Don gwada dapp, kuna buƙatar da dan ETH. Wallet zai baku damar hadawa, ko shiga. Kuma kuna buƙatar ETH don biyan kowane .

1. Samu wasu ETH

Ayyukan Dapp suna sa a biya kudin hada hada

2. Saita walet

Walet itace hanya shiga dapp dinku

3. Kun shirya?

Zaɓi dapp don gwada shi

Sauƙi ga yan koyo

Kaɗan daga cikin dapps an yi su ne don ƴan koyo. Ku duba ƙarin bayanin dapps a kasa.

Tambarin Uniswap

Uniswap

Musanya kuɗin ku cikin sauƙi. Al'ummar da aka fi so wanda ke ba ku damar yin ciniki tare da jama'a a faɗin hanyar sadarwa.

finance
Bude Uniswap(opens in a new tab)
Tambarin OpenSea

OpenSea

Siya, Siyar, gano, da cinikayya akan kayayyaki ƴan kaɗan.

collectibles
Bude OpenSea(opens in a new tab)
Tambarin Gods Unchained

Gods Unchained

Dabarun cinikin katin wasanni. Sami katunan ta yin wasa da za ku iya siyarwa a zahiri.

gaming
Bude Gods Unchained(opens in a new tab)
Tambarin Sunan Sabis na Ethereum

Ethereum Name Service

Sunayen da aka saba dasu don adiresoshin Ethereum da guri da aka rarraba mai cin gashin kansa.

social
Bude Ethereum Name Service(opens in a new tab)

Binciko dapps

A lot of dapps are still experimental, testing the possibilities of decentralized networks. But there have been some successful early movers in the technology, financial, gaming and collectibles categories.

Zabi mataki

Kudade masu cin gashin kansu

Waɗannan ayyuka ne da suka karkatu zuwa gina ayyukan hada hadar kudade ta anfani da cryptocurrencies. Suna bada damar lamuni, rance, kudin ruwa da kuma biyan kudi cikin sirri, ba tare da anyi anfani da bayanin kuba.

A koyaushe kuyi naku binciken

Ethereum sabuwar fasaha ce kuma yawancin manhajoji sababbi ne. Kafin ku saka duk wani adadi mai yawa na kuɗi, ku tabbatar kun fahimci haɗarin.

Lamuni da bada aro

  • Tambarin Aeve
    Aave
    Ku ba da kuɗin ku aro don ku samu riba kuma kuna iya cirewa a kowane lokaci.
    Jeto Aave website(opens in a new tab)
  • Tambarin compound
    Compound
    Ku ba da kuɗin ku aro don ku samu riba kuma kuna iya cirewa a kowane lokaci.
    Jeto Compound website(opens in a new tab)
  • Tambarin Summer.fi
    Summer.fi
    Ciniki, aro da ajiya tare da Dai, wanda stablecoin na Ethereum ne.
    Jeto Summer.fi website(opens in a new tab)
  • Tambarin PWN
    PWN
    Bashi mai sauki wanda yake tallafawa kowanne kuɗi ko NFTs akan Ethereum.
    Jeto PWN website(opens in a new tab)
  • Tambarin Yearn
    Yearn
    Mai lissafa bunƙasa Yean Finance ne, Yana bawa mutane, DOAs da kuma sauran tsarin hanyar damar saka kadarorin su don samun riba.
    Jeto Yearn website(opens in a new tab)
  • Tambarin Convex
    Convex
    Convex yana bawa masu tallafawa Curve liquidity damar su samu kyautan yin trading da kuma kara inganta CRV ba tare da sun kulle CRV ɗinsu ba.
    Jeto Convex website(opens in a new tab)

Musanya

Neman masu tarawa

Gada

Kuɗin sanya jari

Kula da porfolio

Inshora

Biyan kuɗi

Tara kuɗi

Abubuwan da aka samo

Saka kuɗin ruwa

Hasashen kasuwanni

Kuna so ku yi burauzin na wasu manhajojin?

Ku duba ɗaruruwan dapps(opens in a new tab)

Magic na bayan kuɗi masu cin gashi kai

Menene game da Ethereum da yake bawa ayyukan kudade masu cin 'yancin gashin kansu damar bunƙasa?

Buɗaɗɗiyar mashiga

Ayyukan kuɗi da ke gudana akan Ethereum ba su da buƙatun rajista. Idan kuna da kuɗi da haɗin intanet, kuna kan saiti.

Sabon kuɗin tattalin arziki

Akwai duniyar token da zaku iya hulɗa da su a cikin waɗannan samfuran kuɗi. Mutane suna gina sabbin tokens akan Ethereum koda yaushe.

Stablecoins

Ƙungiyoyin sun gina - ƙarancin cryptocurrency mara ƙarfi. Waɗannan suna ba ku damar gwaji da amfani da crypto ba tare da haɗari da rashin tabbas ba.

Haɗin gwiwar ayyukan biyan kuɗaɗe

Samfuran kuɗi a cikin Ethereum duk na zamani ne kuma sun dace da juna. Sabbin saiti na waɗannan samfuran suna shiga kasuwa a koda yaushe, suna kara abin da zaku iya yi da crypton ku.

Game da kuɗi masu cin gashin kansu
Hoton masu siddabaru

Sirri da ke bayan dapps

Dapps na iya ji kamar manhajoji na yau da kullum. Amma a bayan fage suna da wasu halaye na musamman saboda sun gaji dukkan masu karfin ikon Ethereum. Ga abin da ya bambanta dapps daga sauran manhajojin.

Me ya mayar da Ethereum shahararre?

Ba masu mallaka

Da zarar an tura shi zuwa Ethereum, ba za a iya saukar da lambardapp ba. Kuma kowa zai iya amfani da fasalin dapp din. Ko da ƙungiyar da ke bayan dapp ɗin ta watse zaka iya amfani da ita. Da zarar yana kan Ethereum, zai tsaya a can.

Tsira daga tantancewa

Biyan kuɗi na ciki

Shiga da wasa

Shiga ɗaya a boye

Goyon bayan cryptography

Babu lokacin saukarwa

Yadda dapps suke aiki

Dapps suna da tsarin rarrabawa (smart contracts) da ke aiki akan hanyar sadarwar da aka raba ba sava bata tsakiya ba. Suna amfani da Ethereum don ajiyar bayanai da smart contracts don ayyukan manhajojin su.

Smart contract kamar saitin ƙa'idodi ne waɗanda ke rayuwa akan mu'amala da kiripto don kowa ya gani kuma ya gudana daidai bisa ga wadannan ƙa'idodin. Ka yi tunanin injin sayar da kayayyaki: idan ka ba shi isasshen kuɗi da zaɓin da ya dace, za ku sami abin da kuke so. Kuma kamar injinan siyarwa, smart contract na iya ɗaukar kuɗi kamar asusun Ethereum. Wannan yana ba da damar tsari don daidaita yarjejeniya da ma'amaloli.

Da zarar an dora dapps akan hanyar sadarwar Ethereum ba za ku iya canza su ba. Ana iya raba Dapps saboda ana sarrafa su ta hanyar dabaru da aka rubuta a cikin contract din, ba wai mutum ko kamfani ba.

Wannan shafin ya taimaka?