Ta ya kuke so a fara?

Fara jarabawa
Hands-on challenges such as building NFTs, DEXs in a step-by-step tutorial series.
Gudun saurin EthereumQuickstart your idea
Scaffold-ETH 2
Bootstrap your Ethereum app stack in seconds. Read Scaffold-ETH 2 docs
Need to learn the language?
Read the Solidity docsKoyi haɓaka Ethereum
Karanta mahimman ra'ayoyi da adana Ethereum a cikin takaddun mu.
Koya ta hanyar koyarwarmu
Koyi haɓaka Ethereum daki-daki daga maginan dauka riga suka gina.
Resources
Kana son jarabawa a fari, sa'anan ayi tambayoyi daga baya?
Kafa yanayi na yanki
Ka shirya jerinka domin ginawa ta wajen shirya yanayi na ci gaba.
Bayanai akan waɗannan bukatun mai ƙirƙiran
ethereum.org na nan don taimaka muku wajen gini da Ethereum da kuma rubutattun tsarin abubuwan tushe da kuma abubuwan tari na cigaba. Bugu da ƙari akwai koyarwa da zai ɗaura ku a hanya da wuri.
Ilhamar ya samu ne daga haɗakar kungiyar Mozilla, mun dauka Ethereum na da bukatar guri ne da zai kunshi abubuwar masu ƙirƙira da kuma abubuwan bukatu masu girma ne. Kamar abokan mu a Mozilla, komai a nan a buɗe suke kuma a shirye suka don ka faɗaɗa da kuma inganta su.
Idan kana da wani tsokaci, ka tuntuɓe mu ta GitHub ko ta Discord. Shiga cikin Discord