Koya ta shigarwa
Waɗannan kayan aikin za su taimaka muku wurin gwaji tare da Ethereum idan kun fi son ƙarin ƙwarewar ilmantarwa.
Lambar sandboxes
Wanan sandboxes zai baka sarari sobida ka gwada rubuta smart contracts kuma ka gane Ethereum.

ChainIDE
Fara ta kan hanyar ku akan Web3 ta hanyar rubuta smart contracts na Ethereum ta amfani da ChainIDE domin gina samfura do koyan kula da lokaci.
Solidity
web3

Eth.build
Sandbox na ilimi don web3, gami da ja-da-saukar shirye-shirye da blocks na gina tushe.
web3

Replit
Wurin gina Ethereum da ake iya sarrafawa da sake saukewa, tare da duba matsalolli da taimakon testnet.
Solidity
web3

Remix
Gina, tura da gudanar da smart contracts na Ethereum da bin koyarwa tare da LearnEth plugin.
Solidity
Vyper

Tenderly
Tenderly Sandabox shine wajen da zaka iya rubuta, zartarwa, da sake smart contract a burauza ta hanyar amfani da solidity da Javascript.
Solidity
Vyper
web3

DApp World
Tsarin yanayin haɓakawar blockchain, gami da darusa, tambayoyi, aikin hannu, da gasa na mako-mako.
Solidity
web3
Sake haɗa, Replit, ChainIDE, da Atlas ba kaɗai sandboxes ba na masu ƙirƙira zasu iya rubuta, tattara da tura smart contracts ɗin su don yin amfani da su.
Koyarwa na wasanni masu ɗaukar hankali
Koyo a lokacin da kake wasa. Wanan kuyarwa saya doke ka daga fari da amfari da wasa-wasa.

Capture The Ether
Ɗauka hoton Ether wasa ne wanda zaka kwache Ethereum smart contracts da ka kuyi akan tsaro.
Solidity

Node Guardians
Masu lura da Node wani dandamali ne na ilmantarwa wanda ke nutsar da masu haɓaka yanar gizo3 a cikin buƙatun jigo na almara don ƙware Solidity, Alkahira, Noir, da shirye-shiryen Huff.
Solidity
web3
Bootcamps na mai ƙirƙira
An biya kwas na kan intanet saboda ka samu gudu, sauri.

Platzi
Kuyi yada ake gina dapps a kan Web3 ku kuma sarrafa duka basira da ake buƙata soboda ka zama mai habakawa na blockchain.
Solidity
web3

ConsenSys Academy
Bootcamp na mai ƙirƙirar Ethereum na kan intanet.
Solidity
web3

BloomTech
Kos ɗin Bloom Tech Web3 zai koya muku dabarun da ma'aikata ke nema a injiniyoyi.
Solidity
web3

Metaschool
Ka zamti mai ƙirƙiran Web3 ta hanayan ginawa da fitar da dApps.
Solidity
web3

NFT School
Yi bayani akan abunda ke tare da ayyukan kuɗi, ko NFTna ɓangaren fasaha.
Solidity
web3

Speed Run Ethereum
Gudun Sauri na Ethereum irin saitin kalubale don gwadawa ilimi Solidity din ka da yin amfani da Scaffold-ETH
Solidity
web3

Alchemy University
Bunƙasa aikin web3 dinka ta hanyar darussa, ayyuka da lamba.
Solidity
web3

LearnWeb3
LearnWeb3 is a free, high quality education platform to go from zero to hero in web3 development.
Solidity
web3

Cyfrin Updraft
Learn smart contract development for all skill levels and security audits.
Solidity
web3