Skip to main content

Saita yanayin ci gaba na gida

Idan kun shirya don fara yin gini, lokaci yayi da za ku zaɓi tari.
Anan akwai kayan aiki da ma tsarin da zaku iya amfani da su don taimaka muku wurin gina manhajojin Ethereum.

Tsarukan da aka riga aka fara yi

Muna ba da shawarar ɗaukan tsari, musamman idan yanzu kuka fara. Gina cikakken dapp na buƙatar nau'ikan fasaha daban-daban. Tsarukan sun haɗa da yawancin abubuwan da ake buƙata ko samar da tsarin plugin mai sauƙi don zaɓar kayan aikin da kuke so.

Waɗannan tsarin sun zo da ayyuka da yawa daga tsarin cikin akwatin, kamar:

  • Siffofin da za a juya sama da misalin blockchain na gida.
  • Abubuwa don tattarawa da gwada kwangilolin ku na smart contract.
  • Ƙarin haɓakar abokin ciniki don gina manhajojin da ke fuskantar manhajar mai asusu a cikin aikin/majiya guda ɗaya.
  • Kwanfigareshan don haɗawa da hanyoyin sadarwa na Ethereum da tura kwangiloli, ko zuwa misali mai gudana a cikin gida, ko ɗayan hanyoyin sadarwar jama'a na Ethereum.
  • Rarraba manhajar da aka raba - haɗe-haɗe tare da zaɓuɓɓukan ajiya kamar IPFS.
alt-eth-blocks
Tambarin Kurtosis

353

opens in a new tab

Kurtosis Ethereum Package

A akawatin kayan aiki na tsrawa saboda saukin haɗasu da juyawan abokan cinikin da yawa a Ethereum yanan goda saboda saurin ginuwar manhajan gida, samfuri da godawa.
STARLARK
PYTHON
Bude Kurtosis Ethereum Packageopens in a new tab
Tambarin Hardhat

7,866

opens in a new tab

Hardhat

Hardhat shine ci gaban Ethereum don ƙwararru.
TYPESCRIPT
SOLIDITY
Bude Hardhatopens in a new tab
Tambarin biskit

2,704

opens in a new tab

Brownie

Tsarin haɓakawa na Python da gwajin smart contract da ke da niyya Virtual Injin na Ethereum.
C
PYTHON
Bude Brownieopens in a new tab
Tambarin Efiru

259

opens in a new tab

Epirus

A dandali mai haɓaka, turawa da kulawar manhajan Blockchain akan maida-kama-gaskiya Injin Java.
HTML
SHELL
Bude Epirusopens in a new tab
Ƙirƙiri tambarin Manhajan Eth

2,771

opens in a new tab

Create Eth App

Ƙirƙiri manhajojin ƙarfafa Ethereum da umurni ɗaya. Da zai kawo buɗaɗɗen haɗawar gangan-jikir UI da samfuri DeFi zaba acikin.
JAVASCRIPT
TYPESCRIPT
Bude Create Eth Appopens in a new tab
tambarin scaffold-eth

1,675

opens in a new tab

Scaffold-ETH-2

Ethers + Hardhat + React: duk abin da kuke buƙatar fara gina aikace-aikacen da ba a daidaita su da smart contracts.
TYPESCRIPT
SOLIDITY
Bude Scaffold-ETH-2opens in a new tab
Tambarin samfurin Solidity

1,981

opens in a new tab

Solidity template

Samfurin GitHub don saitin da aka riga aka gina don smart contracts na Solidity. Ya haɗa da cibiyar sadarwar gida ta Hardhat, Waffle don gwaje-gwaje, Ethers don aiwatar da walat, da ƙari.
TYPESCRIPT
SOLIDITY
Bude Solidity templateopens in a new tab
Tushen tambari

9,051

opens in a new tab

Foundry

Ga mai bala'in sauri, marasa-nauyi da kayan aiki mai sauki na manhajan Ethereum da ake tayarma rubutun a Rustu.
RUST
SHELL
Bude Foundryopens in a new tab

Wannan shafin ya taimaka?