Layer ta Biyu
Ethereum dan kowa da kowa
Shirye shiryen Ethereum domin samun karɓuwa.
Menene layer 2?
Layer 2(L2) shine jimillar jerin bayanai da ke bunƙasa Ethereum. layer 2 wani nau'i ne da yake faɗaɗa Ethereum kuma ya gaji mataƙan tsaro da Ethereum ke alfahari da su.
Yanzu bari mu zurfafa bayani. Kafin mu cimma wannan burin, dole muyi bayani akan hanyar sadarwa ta layer 1(L1).
Menene layer 1?
Hanyar sadarwar Layer 1 shi ne tushen ƙafar blockchain. ƙafofin Ethereum da Bitcoin su na wannan blockchain ta layer 1 saboda su ne tushen da dayawa daga cikin ƙafofin sadarwa na layer 2 suka yi ginin manhajojinsu a kai. Misalan waɗannan manhajojin sun haɗa da manhajan da ke kara adadin cinikayya da ake yi cikin sakan daya ba tare da farashin cinikayyan ya ƙaru ba wanda ka fi sani da "rollups" a kan Ethereum da kuma ƙafar sadarwa da aka fi sani da Lightning akan Bitcoin. Duka hanyoyin cinikayya da ke kan hanyar sadarwa ta layer 2 sun same blockchain daga hanyar sadarwa ta layer 1.
Ethereum ya zame tamkar domin hanyoyin sadarwa ta layer 2s. Ma'aikatan Layer 2 su kan wallafa tarin bayanai akan ciniƙayyan su akan Ethereum, domin dogaro da Ethereum saboda samun tarin bayanai. Za a iya amfani da wadannan tarin bayanan domin sanin matsayin layer 2 ko kuma ƙin ciniƙayyan da aka yi akan layer 2.
Ethereum a matsayin layer 1 ya ƙunshi:
Hanyr sadarwar masu gudanarwa da nodedomin tsare hanyar sadarwan
Hanyar sadarwar block na masu ƙirƙira
ƙafar blockchain da kantada kuma tarihin bayanan ciniƙayyan da aka yi
Shi na hanyar sadarwar
Har zuwa yanzu ba a fahimci Ethereum ba? Ƙoyi menene Ethereum.
Me yasa muke buƙatar hanyar sadarwar layer 2?
Siffofi guda uku da ake son ƙafar blockchain da ta samu,ta zanto ƙafa ce mai zaman kanta, mai tsaro da kuma mai bunƙasa. Amma anyi itifaqin cewa mafi tsuran fasalin blockchain(opens in a new tab) zai ƙunshi biyu ne daga cikin siffofi ukun. Kana son blockchain mai tsaro mai kuma zaman kanta? Dole ka manta da baton bunƙasarta.
Ethereum na samun ci gaba saboda aƙalla mutane sama da miliyan daya ne ke kasuwancin a rana. Yawan amfani da Ethereum Yana iya jawo hawan farashin kuɗin kasuwancin shi. A daidai nan ne layer 2 ta shigo.
Faɗaɗawa
Abinda layer 2 ke so shine ta qara kuɗin kasuwancin su gaba daya (qara kuɗin kasuwancin a kowanne dakika) ba tare da sadaukarwa ko tsaro ba.
Ethereum (layer1) zai iya cigaba da kyau kasuwancin 15 a cikin dakika ɗaya. Bukatar amfani da Ethereum yayi sama, hanyar sadarwa zata zama a cunkushe, abinda ke sa kuɗin kasuwancin da Kuma kudin masu amfani dashi ta waje ba zasu iya biya ba. Shimfida ta 2 shine maslahar da zata iya rage kuɗin kasuwancin daga layer 1 akan Blockchain.
Ƙarin bayani akan hangen nesa na EthereumAmfanin layer 2
Mafi ƙarancin kuɗi
Idan aka haɗa abubuwa fiye da ɗaya ba a kan chain na kasuwanci zuwa cikin layer 1 domin kasuwanci, kuɗin kasuwancin zasu ragu da yawa, shi ke sa Ethereum yazama abun karbuwa a wurin kowa.
Samar da tsaro
Layer 2 akan manhajar blockchain suna kasuwancin su akan Ethereum Mainnet, ba ma masu amfani da manhajar dama amfana da tsaro mai kyau akan manhajar su.
Faɗaɗa abubuwan amfani
Yadda kuɗin kasuwancin yake qaruwa a kowacce dakika, mafi ƙarancin kuɗi, da sababbin fasahohi, da sababbin tsare tsare za su buɗe hanyoyin samun sabbin cigaba ga masu amfani da manhajar.
Ya layer 2 take aiki?
Kamar yadda muka faɗi a baya, layer 2 suna ne na Ethereum scaling maslahar ta kasuwancin daga Ethereum na layer 2 Kuma kana amfani da damar robust decentralization tsaro na Ethereum layer 1. A layer 2 daban yake da Blockchain da Ethereum. Ya abun yake aiki?
Akwai kala kalan layer 2 a kowanne na da nashi kasuwancin da tsaro na daban. Layer 2s na ɗaukar nauyin kasuwancin mafi nauyin daga layer 1 shiyasa aka samu saukin, da sa abubuwa da su zama da sauki.
Rollups
Rollups bundle (ko 'roll up') ɗaruruwa kasuwancin a kowanne kasuwa akan layer 1. Wannan rabe raben L1 kuɗin kasuwancin akan kowanne roll-up, ya zama da arha ga kowanne mai asusu da su.
Ana gabatar da bayanan hada-hadar kuɗi a cikin mirgine sama zuwa layer 1, amma ana aiwatar da ita daban ne ta mirginawa sama. Ta hanyar gabatar da bayanan ma'amala a kan layer 1, rollups sun gaji tsaron Ethereum. Wannan saboda da zarar an loda bayanan zuwa layer 1, maido da ma'amalar gefe na buƙatar mayar da Ethereum akwai hanyoyi daban-daban guda biyu zuwa mirginawa sama: optimistic da zero-knowledge - sun bambanta da farko akan yadda ake gabatar da wannan bayanan ma'amala zuwa L1.
Optimistic rollups
Zagayen niyya mai kyau sune 'kyakkyawan fata' a cikin ma'anar cewa ana ɗaukar kasuwanci suna da inganci, amma ana iya kalubalanci idan ya cancanta. Idan an yi zargin wani hada-hadar kuɗi mara inganci, ana gudanar da hujjar zamba don ganin ko hakan ya faru.
Zero-knowledge rollups
Zagayen rashin-ilimin na amfani da hujjar inganci a ma'amaloli da aka sarrafa ba akan chain ba, sa'an nan matsa bayanai da aka kawota zuwa babban cibiyar sadarwa Ethereum a matsayin hujjar inganci.
Yi binciken ka: haɗarin layer 2
Yawancin ayyukan layer 2 ba su girma sosai ba kuma har yanzu suna buƙatar masu amfani su amince da wasu masu aiki su kasance masu gaskiya yayin da suke aiki don karkatattu hanyoyin sadarwar su. A koyaushe ku yi bincikenka don yanke shawara idan kuna jin daɗi da duk wani haɗarin da ke ciki.
Don ƙarin bayani akan fasaha, haɗari, da illarsa da kumalayer2, muna shawartan da ku duba L2BEAT, wanda zai bada gamsasshen bayani akan haɗarurruƙa da ke ƙunshe a ciki.
Yi amfani da layer 2
Yanzu da ka gano hikiman kirkiro layer 2 da kuma yanda yake aiki, yanzu bari mu cigaba!
Idan kana amfani da asusun kaman Safe ko Argent, ba zaka samu ikon sarrafa asusunka a layer 2 ba. Manyan asasu masuzasu mallaki wannan asusun akan hanyoyin sadarwa na layer 2.
Gabaɗaya layer 2
Hanyoyin sadarwa na layer 2 da suka zama gama gari suna da ɗabi'u irin na Ethereum- amma sun fi sauki. Duka abun da zaka iya yi akan Ethereum layer 1, zaka iya yi a layer 2. Dayawa sun fara hijira daga wadannan hanyoyin sadarwa ko kuma sun tsallake tushen ga baki daya domin ƙera manhajojin su a kan layer 2.
Arbitrum One
Arbitrum One shine Zagayen Niyya Mai Kyau dake burin zama abu da Ethereum, amman da cinikayya da jawo rarrabuwar abun da suke yi a L1.
Bayanan kula: Shaidar yaudara kaɗai na masu asusun bayani, a lokacin da ba a buɗe jerin da aka amince ba tukunnan
Optimism
Optimism na da sauri, sauki sannan kuma da tsaro EVM-equivalent na zagaye kyakkyawa. Yana auna fasahan Ethereum alhalin kowani ma'aunin naɗa daraja cikin abinda ya gabata na sanya kuɗi.
Bayanan kula: Ana ƙirƙira shaidar matsaloli
Boba Network
Boba shi Zagayen Niyya Mai kyau da ya samo asali daga ingantawa wanda shi ma'auni ne dake kawo maslaha dake burin rage kuɗaɗaen gas, inganta cinikaiya, da faɗa kwarewar smart contracts.
Bayanan kula: Ana kokarin samun tantancewa domin samun cigaba
Base
Kasan wani nau'i ne na Ethereum L2 wanda bayi da wahalar tafiyarwa kuma mai saukin amfani, wanda an kafa shi ne domin janyo mutane biliyan daya zuwa ga web3. nau'i ne na Ethereum L2 wanda an kafa shi a ƙafar Coinbase kuma an gina shi akan buɗaɗden tashan OP Stack.
Bayanan kula: Har yanzu ana kan gina manhajar shaidar damfara
ZKsync
ZKsynk shine ZK Rollup dake da burin auna Ethereum da daajarsa don bada babban tallafi, ba tare da tauye tsaro ba ko sanya tsari.
Starknet
Starknet shi ne inganta Zagayen Layer 2. Yana samarda akayan aiki, rangwamen kuɗin gas, sannan matakin tsaro Ethereum Layer 2.
Manhajoji na musamman na layer 2s
Manhajoji na musamman na layer 2 da suka ƙware a manhajoji ƙafofi ne da suka ƙware a sashen manhajoji domin samun gamsasshen aiki.
Loopring
Loopring's zkRollup L2 solution na burin bada damar tabbataccen tsaro a duk sanda aka sarrafa Ethereum, da babban ma'auni mai ƙarfi: ta hakan ana iya karashi da ninkin 1000, sannan yana rage. 1% na L1.
ZKSpace
Shi manhajan ZKSpace na ɗauke da sashi guda uku: 2 layer 2 AMM DEX mai sarrafa ZK na fasahan Zagaye da ake kira ZKswap, sabis na biyan kudi ana kiran shi ZKSquqre, sannankasuwan NFT ana kiranshi ZKsea.
Aztec
Hanyoyin sadarwar Azech shine na masu zaman kansu na farkon zk-rollup a Ethereum, dake bada damar kawo tsarin manhajoji domin samun ma'auni mai zaman kan shi.
Bayani akan sashen blockchain na daban da aka fi sani da sidechains, da kuma madadin blockchain
Sidechains da Validiumnauo'i ne na blockchain da akan yi amfani da su a Ethereum domin yin guzurin manhajoji daga blockchain ɗaya zuwa wani blockchain. Sidechains da validiums kan yi aiki tare da haɗin gwiwan Ethereum , amma basu samun tsaro da kuma bayanan tarihi daga Ethereum.
Ma'aunin da suka zomto iri ɗaya da layer 2s - suna bada kudin cinikaiya mai sauki sannan sannan tabbaci mai karfi - amman sunada tabbataccen mahanga ma bambamta.
Wasu layer 1 akan Blockchain suna da mafi ƙarancin kuɗin kasuwancin akan Ethereum, amma gabaɗaya da ciniki a wani wajen, abubuwa masu ƙarfi ake buƙatar akan nodes.
Ta ya za a shiga layer 2
Akwai hanyoyi guda biyu da zaka iya sa dukiyar ka akan layer 2: kuɗaɗe daga Ethereum ta hanyar smart contract or ciro kuɗin ka kai tsaye akan manhajar layer 2.
Kuɗaɗen da ke cikin walet?
Idan kana da kuɗaɗe acikin walet ɗin ka ta ETH, kana bukatar amfani da fada domin fitar da su daga akan Ethereum Mainnet zuwa layer 2.
Kuɗaɗe akan musaya?
Wasu rukunan kasuwanci yanzu suna bada damar cirewa da kuma sa kuɗi acikin layer 2. Kasuwancin da taimako akan layer 2 na cire layer 2 suna bada tallafi.
Sannan kuma kuna buƙatar walet don cire kuɗin da kuka saka aciki. Nemo Walet na Ethereum.
Kayan aikin da suka fi ƙarfi akan layer 2
Bayani
- Jeto L2BEAT website(opens in a new tab)L2BEATL2BEAT shine nagartaccen asalin dubi da fasahan tantance kasa na aikin layer 2. Muna bada shawara dubi ga asalin sanda kuke binchiken aiyukan layer 2 na musamman.
- Jeto Ethereum Ecosystem website(opens in a new tab)Ethereum EcosystemTsarin da ba'a tantanceta ba da kuma aminta da shi ba na shafin Ethereum Layer 2s ya haɗa da madakata, kyakkyawan manufa, Starknet wanda suka haɗa da ɗaruruwan dApps da kayan aiki.
- Jeto growthepie website(opens in a new tab)growthepieƘirƙiri wata nazari akan Ethereum layer 2s
- Jeto L2 Fees website(opens in a new tab)L2 FeesKuɗaɗen L2 suna bada damar duba nawa ne farashi(kuɗin USD) domin kasuwanci akan mabambantan layer 2s.
- Jeto Chainlist website(opens in a new tab)ChainlistChainlist shine nagartaccen asali na shigo da hanyar sadarwar RPC's zuwa walet da ake tallafawa. Kuna iya samun RPC's na ayyukan layer 2 anan dazai taimaka ku don samun haɗuwa.
Masu kula da walet
- Jeto Zapper website(opens in a new tab)ZapperKu kula da duka bayanan web3 ɗinka daga DeFi zuwa NFTs sannan dukkan abunda yazo sabo na damammaki daka wuri mai aminci.
- Jeto Zerion website(opens in a new tab)ZerionGina sannan ku kula da duka kundin bayanain DeFi daga wani wurin. Sannan ku gano duniya amfani da kuɗi a zamanace.
- Jeto DeBank website(opens in a new tab)DeBankKu ci gaba da kasancewa da dukkan ababen da suke faruwa masu mahimmanci a dunyar web3
Tambayoyi da aka fiye tambaya
Karatu na gaba
- Hanyan zagaye-na-tsakiyar ethereum(opens in a new tab) - Vitalik Buterin
- An Incomplete Guide to Rollups(opens in a new tab) - Vitalik Buterin
- Zagayen Polygon sidechainda Ethereum: kusantuwar mizanin layer 2| Vitalik Buterin da Lex Fridman(opens in a new tab) - Lex Clips
- ROLLUPS- shine makurar mizanin dabarun Ethereum? Abitrum da kyakkyawan manufar ya bayyana(opens in a new tab) - Finematics
- Fahimtar tattalin arzikin zagaye daga farkon tsare-tsare(opens in a new tab) - Barnabé Monnot