Tsallaka zuwa babban shafi

Turken koyo

Koyi game da shi Ethereum

Jagorar iliminku ga duniyar Ethereum. Koyi yadda Ethereum ke aiki da yadda ake haɗa shi. Wannan shafin ya ƙunshi labarai na fasaha da marasa fasaha, jagorori, da albarkatu.

Menene Ethereum?

Kuɗin kiripto, kamar bitcoin, yana bawa kowa damar canja wurin kuɗi a duniya. Ethereum ma yana yi, amma kuma yana iya gudanar da lambar da ke baiwa mutane damar ƙirƙirar ƙa'idodi da ƙungiyoyi. Yana da duka juriya da sassauƙa: kowane shirin kwamfuta na iya gudana akan Ethereum. Ƙara koyo kuma gano yadda ake farawa:

Minene itirium?

Idan ku sababbi ne, fara daga nan don sanin dalilin da yasa Ethereum ke da mahimmanci.

Hoton wani mutum a cikin tsakiyar kasuwa mai shaguna, wanda ke nuni da Ethereum.
Minene itirium?

Menene shi ETH?

Ether (ETH) shine kuɗin da ke ba da damar cibiyar sadarwar Ethereum da manhajoji.

Menene shi ETH?

Menene Web3?

Duniyar gizo3 wani samfuri ne don intanet yana ƙimanta ikon mallakar kadarorin ku da asalin ku.

Menene Web3?

Ta ya zan yi amfani da Ethereum?

Amfani da Ethereum na nufin damarmaki da yawa ga mutane da yawa. Ƙila kana son shiga wani manhaja ko ka tabbatar da zamanka yanar gizo ko kuma aika kuɗin kiripto to ETH. Farkon abun yi shi ne samun akawunt. Mafi sauri da sauƙin hanyan mallakar asusu shi ne ta hanyar amfani da manhajar mai suna wallet.

Menene walet?

Walet ɗin dijital kamar walat ɗin gaske ne; suna adana abin da kake buƙata don tabbatar da asalin ka kuma su sami damar zuwa wuraren da kake ƙima.

Hoton robot.
Menene walet?

Nemi walet

Ka duba walat ta fanin abubuwan da ke da muhimmanci gare ku.

Jerin walet da yawa

Asalin tsaro

Koyi yadda zaka gane zamba da daƙile duk wasu dabarorin ta.

Kasance a aminci

Abin da Yakamata ka sani yayin amfani da Ethereum

  • Duk wani cinikayya na Ethereum na bukatan wasu ɗan kuɗin irin ETH, ko da zamu matsar dashi ne daga wurare daban-daban wanda Ethereum suka gina kamar tsayayyun silala irin USDC ko DAI.
  • Kuɗi zai iya yawa saboda yawan mutanen da ke ƙoƙarin amfani da Ethereum, mu na bada shawaran amfani da Layer 2s.

Menene ake yi da Ethereum?

Ethereum ya haifar da ƙirƙirar sababbin samfurori da ayyuka waɗanda za su iya inganta sassa daban-daban na rayuwarmu. Har yanzu muna kan matakin farko amma akwai abubuwa da yawa da za a yi farin ciki da su.

Kuɗaɗe masu cin gashin kansu (DeFi)

Bincika madadin tsarin kuɗi wanda aka ginawa ba tare da bankuna ba kuma yana buɗe wa kowa.

Menene DeFi?

Stablecoins

Kuɗin kiripto sun danganta da ƙimar kuɗi, kayayyaki, ko wasu kayan aikin kuɗi.

Menene stablecoins?

Kuɗaɗe marasa dahir (NFT)

Na waƙiltar mallakar abubuwa na musamman, daga fasaha zuwa Takardun mallaka zuwa tikitin shagali.

Menene NFTs?

Kungiyoyin sarrafa kansu na rarrabawa (DAOs)

Samar da sabbin hanyoyin tsara aiki ba tare da taimakon sugaba ba.

Mene DAOs?

Manhajoji da ke cin gashin kansu (dapps)

Ƙirƙiri tattalin arziƙin dijital na ayyukan wane-zuwa-wane.

Binciko dapps

Abubuwan amfani masu tasowa

Hakanan akwai wasu manyan masana'antu waɗanda aka ƙirƙira ko inganta su tare da Ethereum:

Ƙarfafa hanyar sadarwar Ethereum

Za ka iya taimakawa wajen ƙare Ethereum kuma ka samu kyauta a lokaci guda ta hanyar saka hannun jari ETH na ka. Akwai zaɓuɓɓuka daban-daban don saka hannun jari dangane da ilimin fasahar ka da nawa ETH kana da shi.

Ana adana Ethereum

Koyi yadda za ka adana Ethereum ɗin ka.

Fara yin adana

Gudanar da tushe

Yi aiki mai mahimmanci a cikin hanyar sadarwa na Ethereum ta hanyar gudanar da node.

Gudanar da tushe

Koyi game da ka'idan Ethereum

Ga masu asusun da suka fi sha'awar sashin fasaha na cibiyar sadarwar Ethereum.

Shanye ƙarfi

Nawaadadin ƙarfin da Ethereum ke amfani da shi?

Shin Ethereum na da kyau wajen yanayin muhalli?

Hadafofin Ethereum

Taswirar hanyar Ethereum ta sa ta fi faɗaɗuwa, amintacce, kuma da ɗorewa.

Binciko taswirar hanya

Farin takardan Ethereum

Asalin takarda Ethereum wanda Vitalik Buterin ya rubuta a cikin shekarar 2024.

Karanta takardar bayani

Koyi game da al'umma na Ethereum

Nasarar Ethereum godiya ce ga al'ummarsa masu sadaukarwa. Dubban mutane masu ban sha'awa da ra'ayi suna taimakawa ci gaba da hangen nesa na Ethereum, yayin da suna samar da tsaro ga cibiyar sadarwa ta hanyar saka hannun jari da mulki. Ku zo ku kasance tare da mu!

Dandalin al'umma

Al'ummar mu ta ƙunshi mutane daga kowane fage.

Zanen Magina suna aiki tare.
Ƙara bincike

Ya zan shiga?

Ana maraba da kai(e, kai!) don ba da gudummawa ga al'ummar ethereum.

Ya zan shiga?

Al'ummomin yanar gizo

Al'ummomi na kan da intanet suna ba da dama don yin ƙarin takamaiman tambayoyi ko shiga ciki.

Bincika Al'ummomi

Littattafai da hirarraki

Littattafai kan Ethereum

Hirarraki game da Ethereum

Wannan shafin ya taimaka?