Gudanar da tushe
Ɗauka cikakke sarrafawa.
Gudanar da 'node' ɗinka.
Kasance mai cikakken iko a lkacin taimakawa wajen tsare hanyar sadarwa.
Menene ake nufi da "gudanar da node"?
Gudanar da manhaja.
Wanda aka sani da 'abokin ciniki', wannan manhajar tana sauke kwafin blockchain na Ethereum kuma ta tabbatar da ingancin kowane block, sannan ta ci gaba da sabunta shi tare da sabbin block da hada-hadar kuɗi, kuma tana taimaka wa wasu su sauke da sabunta kwafin nasu.
Tare da na'ura.
An ƙera Ethereum don gudanar da node akan matsakaicin kwamfutocin masu asusu. Kuna iya amfani da kowace kwamfuta ta sirri, amma yawancin masu amfani sun zaɓi gudanar da kumburin su akan kayan aikin da aka keɓe don kawar da tasirin aikin akan injin su da rage raguwar lokacin node.
A lokacin kan intanet.
Gudanar da node na Ethereum na iya zama mai rikitarwa a karon farko, amma kawai aikin ci gaba da gudanar da manhajar abokin ciniki akan kwamfuta yayin da aka haɗa shi da intanet. Yayin layi, node ɗinku kawai zai kasance baya aiki har sai ya dawo kan layi kuma ya sami sabbin canje-canje.
Wane ya kamata ya gudunar da node?
Kowa! Nodes ba kawai don masu tantancewa. Kowa na iya gudanar da node- ba kwa buƙatar ETH.
Ba kwa buƙatar ETH don gudanar da node. A zahiri, kowane kulli ne akan Ethereum wanda ke ɗaukar masu inganci.
Wataƙila ba za ku sami kyautar kuɗi waɗanda masu tantancewa suke samu ba, amma akwai wasu fa'idodi da yawa na gudanar da kumburi ga kowane mai amfani da Ethereum don yin la'akari da su, gami da keɓantawa, tsaro, rage dogaro ga sabar ɓangare na uku, juriya na ƙididdigewa da ingantaccen kiwon lafiya da rarrabawa. hanyar sadarwa.
Samun node ɗinku yana nufin ba kwa buƙatar amincewa da bayani game da yanayin hanyar sadarwar da wani ɓangare na uku ya bayar.
Kar a amince. Tantance.
Me yasa gudanar da node?
Ana farawa
A farin lokacin hanyar sadarwa, masu amfani sun so su samu iyawa na amfani da rubutun-umarni soboda su yi aiki da Ethereum node.
Idan wannane ne abun da aka fi so, da ka samu gwaninta, ka sake jiki ka do ba fasahar mu na takardu.
Yanzu muna da DappNode, wanda shine kyauta da] buɗaɗɗen-tushen manhaja da ya bayarwa masu amfanuwa akanmanhaja-kamar kwarewa alhalin gudanar da 'node' ɗin sa.
Cikin ɗan danni kaɗan za ka iya samun 'node' sama da gudanarwa.
DAppNode ya mai dashi da sauƙi ga masu amfanuwa da gudanar da cikakke 'nodes', a haka ma ga P2P sadarwar, wanda babu bukatar tabawan layin-umurni. Wannan ya mai dashi mai sauki ga wanda zai shiga da kera yawan maran-tsakakkiya sadarwa.
Ka zaɓi tafiyar ka
Za ka buƙaci wasu na'urar da zaka fara da shi. Amma gudanar da manhajar 'node' zai yu akan kwanfutan mutum, ka na da natsetse mashin zaiyi matukar bunƙasa aikin 'node' din ka alhali yana rage tasirin ta a matakar farkon kwanfutan ka.
Lukacin zaɓar na'ura, la'akari da cewa chain zaye dinga girma, kuma dole akwai buƙatar a kula da shi. Karin ra'ayi da za ayi amfani gurin jinkiri na buƙatar kulawa da node.
Saya lodi cikakke
Yi odar filogi da zaɓin wasa daga dillalai na kwarawa mafin saukakawa da dawowa hawa-hawa.
- Babu buƙatan gini.
- Kamar manhajar saiti da GUI.
Babu buƙatan layin-umarni.
Gina naka
Mai arha da ƙara daidaito kaɗan na fasaha masu amfanuwa da shi.
- Tushe ɓangaren ka.
- Shigar da DAppNode.
- Ko, zaɓi OS da aboki cinikin ka.
Gina naka
Matakin 1- Na'ura
Ra'ayi matsakaici
RAM 4-8 GB
TB SSD 2
SSD dole ne ke buƙatar rubuta gudu.
An ba da shawara
- Intel NUC, gen na 7 ko mafi girma
mai sarrafawa x86
- Wayan haɗa shafin intanet
Wanda ba'a buƙata ba, amma yakan kawo saukin wajen tayar da da mafi nacin haɗawa
- Nuna allo da allon madanni
Saide canza amfani DappNode, ko ssh/saita mara kai
Mataki na 2 - manhaja
Zaɓi na 1 - DAppNode
Lokacin da ka shirya na'urar ka, zaka iya saukewa da tsarin aiki na DAppNode ta yin amfani da kowace kwamfuta kuma ka shigar a kan shigarwa da SSD ta USB drive.
Zaɓi 2 - Layin umarni
Domin cikakkiyar kula, mai amfani ayna iya shirya amfani da jerin umarni a matsayin zaɓi.
Kula da matsalar cigaban mu domin cikakken bayani akan damar farawa da sashen abokin ciniki.
Nemi masu taimako
Dandalin shafin intanet kamar Discord da Reddit gidane ga yawan lamba ne a maginan al'umma wajen son temaka da tambayoyi da zaka iya haɗuwa da su.
Kar kaje kai kai kaɗai. In kana da tambaya zai yuwa wani anan ya temaka maka da amsa.
Karatu na gaba
Ka ajiye ETH naka
Duk da cewa ba dole bane, da node sannan da gudanar da farawa kusa sosai da dakatar da ETH ka don samun kada sannan zai taimaka wajen bada tsaro ga mabambamtan sassan Ethereum.
Shirya kan sa kuɗi?
Don ƙara nagartan mai tantancewa, mafi ƙarancin 16GB RAM shi aka zaɓa, amman 32 GB yafi, da CPU wanda ya kai darajar 6667+ a cpubenchmark.net(opens in a new tab). sannan an ƙara zaɓenshi masu ajiyasuna da damar shiga mafi saurin banwidth na yanar gizo, duk da cewa wannan bai zama tilas ba.].
EthStaker ya shiga cikin cikakkun bayanai a wannan lokaci mai tsayi na musamman - Yadda ake siyayyan na'urar Ethereum mai tantancewa(opens in a new tab)
Rubutu a kan Respberry Pi (sarrafawar ARM)
Respberry Pis wasu kwamfutoci ne marasa nauyi kuma suna da saukin mallaka, amman suna da iyakan da zasu iya kawo cikas game da tafiyar da aiyukan nodes ɗinka duk da cewa ba'a ba da shawara dakatar dasu ba, wannan zai zama mafi soyuwa da sauki gun aiwatar da node don amfani kai, da mafi karancin 4 - 8 GB na RAM.
- Ethereum kan takardun shaidan ARM(opens in a new tab) - Koyi yadda ake saita node ta layin umarni kan Respberry pi
- Gudanar da node tare da Raspberry Pi - Bi nan idan koyarwa kafi buƙata