Stablecoins
Kuɗin dijital na amfani a koda yaushe
Smara canzawa su ne kuɗin Ethereum waɗanda suke da farashin tsaye bai canzawa ko da farashin ETH ya canza.
Mesa stablecoins?
Stablecoins sune cryptocurrencies ba tare da an canza ba. Suna da abubuwa iri ɗaya da yawa kamar ETH amma ƙimar su ta tsaya, kamar kudin gargajiya. Don haka kuna da damar samun tsayayyen kuɗi wanda zaku iya amfani da shi akan Ethereum. Yadda stablecoins ke samun daidaito
Stablecoins na duniya ne, kuma ana iya aika shi ta intanet. Suna da sauƙin karɓa ko aikawa da zarar kuna da .
Buƙatar stablecoins na da girma, don haka zaku iya samun riba don ba da rancen ku. Tabbatar cewa kuna sane da haɗari kafin ba da rance.
Stablecoins ana musayar su wa ETH da sauran kuɗin Ethereum. Yawancin sun dogara akan stablecoins.
Ana kiyaye Stablecoins ta hanyar . Babu wanda zai iya ƙirƙira kasuwanci a madadin ku.
Bitcoin Pizza na ban sha'awa
A shekara ta 2010, wani ya sayi pizzas 2 akan bitcoin 10,000. A lokacin waɗannan kudi suna da darajar ~ $41 USD. A kasuwar yau kuma miliyoyin daloli suke. Akwai da yawa irin ma'amaloli masu nadama a cikin tarihin Ethereum. Stablecoins suna magance wannan matsalar, don haka zaku iya jin daɗin pizza ku riƙe ETH ɗin ku.
Samun stablecoin
Akwai stablecoins da yawa da basu canzawa. Ga shawarar yadda zaka fara idan kai sabo ne game da Ethereum, na farko shine bincike.
Zaɓin mai gyara
Waɗanna mai yiwuwa da mafi sani misalai na stablecoins na gaskiya yanzu kuma da kuɗi muna samun sa da amfani a lokacin amfani da dapps.
Dai
Watakila Dai shine mafi shaharar karkataccen stablecoin. Ƙimar sa kusan dala ɗaya ne kuma ana karɓar ta a ko'ina cikin dapps.
USDC
Watakila USDC shine mafi shaharar kuɗin stablecoin. Ƙimar sa kusan dala ɗaya ne daga Circle da Coinbase da suke tallafa masa.
Kuɗi mafi yawa na jarin stablecoins na kasuwa
Babban jarin kasuwa shine jimlar adadin kuɗin da ke wanzuwa an ninka ta da ƙimar kowace alama. Wannan jeri yana da ƙarfi kuma ayyukan da aka jerawa a nan ba lallai ba ne ƙungiyar ethereum.org ta amince da su.
Kuɗi | Babban jarin kasuwa | Nau'in jingina | ↗ |
---|---|---|---|
Tether | $127,647,790,801 | Fiat | Je zuwa Tether |
USDC | $37,132,135,645 | Fiat | Je zuwa USDC |
Dai | $3,317,363,380 | Kiripto | Je zuwa Dai |
Frax | $647,499,806 | Hanyar sawo kasuwanci | Je zuwa Frax |
PAX Gold | $509,324,615 | Ƙarafunan alfarma | Je zuwa PAX Gold |
TrueUSD | $495,142,357 | Fiat | Je zuwa TrueUSD |
Ta ya ake samun stablecoins
Adana tare da stablecoins
Stablecoins sau da yawa suna da matsakaicin saman riba saboda akwai buƙatu da yawa wajen rance su. Akwai dapps waɗanda ke ba ku damar samun kuɗin ruwa da stablecoins a asalin lokacin ta hanyar saka su cikin haɗakar rance. Kamar dai a cikin bankin duniya, kuna ba da kuɗi ga masu ba da bashi amma kuna iya janye alamun ku da sha'awar ku a kowane lokaci.
Manhajar dappsna samun riba
Sa ajiyar ku na stablecoin don amfani mai kyau kuma ku sami kuɗin ruwa. Kamar duk abin da ke cikin kiripto, Haɓaka Kashi na Shekara-shekara (APY) da aka amabta na iya canzawa kowace rana dangane da wadata/buƙata na asalin lokaci.
0.05%
Matsakaicin adadin da bankuna ke biya a asalin asusun ajiyar inshora na tarayyar, Amurka. Tushe(opens in a new tab)Yadda suke aiki: nau'ikan stablecoin
A koyaushe kuyi naku binciken
Algorithmic stablecoins wasu fasahar gwaji ne. Ya kamata ku san haɗarin dake ciki kafin amfani da su.Fiat backed
Pros
- Amintacce daga canjin yanayin kiripto.
- Canje-canjen farashi bai da yawa.
Cons
- Na tsakiya – wani dole ya bayar da kuɗaɗe.
- Na buƙatar dubawa don tabatar da kamfanni ya tanada isar ajiya.
Example projects
Goyon bayan kiripto
Ƙarafunan alfarma
Hanyar sawo kasuwanci
Ƙarin koyo game da stablecoins
Shafin bayanai da Ilimi
- Jeto Stablecoins.wtf website(opens in a new tab)Stablecoins.wtfStablecoins.wtf yana ba da shafin sarrafawa tare da bayanan kasuwa na tarihi, ƙididdiga, da abun ciki na ilimi don fitattun stablecoins.