Tsallaka zuwa babban shafi

Stablecoins

Kuɗin dijital na amfani a koda yaushe

Smara canzawa su ne kuɗin Ethereum waɗanda suke da farashin tsaye bai canzawa ko da farashin ETH ya canza.

Manya manyan stablecoin guda uku shahararru a kasuwanni sune: Dai, USDC, da kuma Tether.

Mesa stablecoins?

Stablecoins sune cryptocurrencies ba tare da an canza ba. Suna da abubuwa iri ɗaya da yawa kamar ETH amma ƙimar su ta tsaya, kamar kudin gargajiya. Don haka kuna da damar samun tsayayyen kuɗi wanda zaku iya amfani da shi akan Ethereum. Yadda stablecoins ke samun daidaito

Stablecoins na duniya ne, kuma ana iya aika shi ta intanet. Suna da sauƙin karɓa ko aikawa da zarar kuna da .

Buƙatar stablecoins na da girma, don haka zaku iya samun riba don ba da rancen ku. Tabbatar cewa kuna sane da haɗari kafin ba da rance.

Stablecoins ana musayar su wa ETH da sauran kuɗin Ethereum. Yawancin sun dogara akan stablecoins.

Ana kiyaye Stablecoins ta hanyar . Babu wanda zai iya ƙirƙira kasuwanci a madadin ku.

Bitcoin Pizza na ban sha'awa

A shekara ta 2010, wani ya sayi pizzas 2 akan bitcoin 10,000. A lokacin waɗannan kudi suna da darajar ~ $41 USD. A kasuwar yau kuma miliyoyin daloli suke. Akwai da yawa irin ma'amaloli masu nadama a cikin tarihin Ethereum. Stablecoins suna magance wannan matsalar, don haka zaku iya jin daɗin pizza ku riƙe ETH ɗin ku.

Samun stablecoin

Akwai stablecoins da yawa da basu canzawa. Ga shawarar yadda zaka fara idan kai sabo ne game da Ethereum, na farko shine bincike.

Zaɓin mai gyara

Waɗanna mai yiwuwa da mafi sani misalai na stablecoins na gaskiya yanzu kuma da kuɗi muna samun sa da amfani a lokacin amfani da dapps.

Dai

Watakila Dai shine mafi shaharar karkataccen stablecoin. Ƙimar sa kusan dala ɗaya ne kuma ana karɓar ta a ko'ina cikin dapps.

Sauya ETD don Dai(opens in a new tab)
Koyi game da Dai(opens in a new tab)
Tambarin Dai

USDC

Watakila USDC shine mafi shaharar kuɗin stablecoin. Ƙimar sa kusan dala ɗaya ne daga Circle da Coinbase da suke tallafa masa.

Tambarin USDC

Kuɗi mafi yawa na jarin stablecoins na kasuwa

Algorithmic stablecoins wasu fasahar gwaji ne. Ya kamata ku san haɗarin dake ciki kafin amfani da su.

Babban jarin kasuwa shine jimlar adadin kuɗin da ke wanzuwa an ninka ta da ƙimar kowace alama. Wannan jeri yana da ƙarfi kuma ayyukan da aka jerawa a nan ba lallai ba ne ƙungiyar ethereum.org ta amince da su.

KuɗiBabban jarin kasuwaNau'in jingina
Tether
$135,011,490,015FiatJe zuwa Tether(opens in a new tab)
USDC
$40,142,270,915FiatJe zuwa USDC(opens in a new tab)
Dai
$3,557,221,793KiriptoJe zuwa Dai(opens in a new tab)

Ta ya ake samun stablecoins

Adana tare da stablecoins

Stablecoins sau da yawa suna da matsakaicin saman riba saboda akwai buƙatu da yawa wajen rance su. Akwai dapps waɗanda ke ba ku damar samun kuɗin ruwa da stablecoins a asalin lokacin ta hanyar saka su cikin haɗakar rance. Kamar dai a cikin bankin duniya, kuna ba da kuɗi ga masu ba da bashi amma kuna iya janye alamun ku da sha'awar ku a kowane lokaci.

Manhajar dappsna samun riba

Sa ajiyar ku na stablecoin don amfani mai kyau kuma ku sami kuɗin ruwa. Kamar duk abin da ke cikin kiripto, Haɓaka Kashi na Shekara-shekara (APY) da aka amabta na iya canzawa kowace rana dangane da wadata/buƙata na asalin lokaci.

0.05%

Matsakaicin adadin da bankuna ke biya a asalin asusun ajiyar inshora na tarayyar, Amurka. Tushe(opens in a new tab)
Tambarin Aeve

Aave(opens in a new tab)

Kasuwanni don ɗimbin stablecins, gami da Dai, USDC, TUSD, USDT, da ƙari.

Tambarin compound

Compound(opens in a new tab)

Ba da rancen stablecoins kuma a sami riba da $COMP kuɗin kai na Wuri.

Tambarin Summer.fi

Summer.fi(opens in a new tab)

Manhajar da aka ƙera don adana Dai.

Yadda suke aiki: nau'ikan stablecoin

A koyaushe kuyi naku binciken

Algorithmic stablecoins wasu fasahar gwaji ne. Ya kamata ku san haɗarin dake ciki kafin amfani da su.

Fiat backed

Ainihin IOU (Ina bin ku) don kuɗin fiat na gargajiya (yawanci daloli). Kuna amfani da kuɗin fiat ɗin ku don siyan stablecoin wanda za ku iya shiga daga baya kuma ku fanshi don ainihin kuɗin ku.

Pros

  • Amintacce daga canjin yanayin kiripto.
  • Canje-canjen farashi bai da yawa.

Cons

  • Na tsakiya – wani dole ya bayar da kuɗaɗe.
  • Na buƙatar dubawa don tabatar da kamfanni ya tanada isar ajiya.

Example projects

  • USDC(opens in a new tab)
  • TrueUSD(opens in a new tab)

Goyon bayan kiripto

Ƙarafunan alfarma

Hanyar sawo kasuwanci

Ƙarin koyo game da stablecoins

Shafin bayanai da Ilimi

  • Stablecoins.wtf
    Stablecoins.wtf
    Stablecoins.wtf yana ba da shafin sarrafawa tare da bayanan kasuwa na tarihi, ƙididdiga, da abun ciki na ilimi don fitattun stablecoins.
    Jeto Stablecoins.wtf website(opens in a new tab)

Test your Ethereum knowledge

Wannan shafin ya taimaka?