Tsallaka zuwa babban shafi

Yadda za ka sa ETH ɗinka

Samun kyautuka a yayin da kake tsare Ethereum

Duk wani mai asusu da kowane adadin ETH zai iya taimakawa wajen tsare hanyar sadarwa da samun kyauta a lokacin aikin.

Hoton Rhino mascot domin staking launchpad.
34,531,515
Jimillar ETH da aka saka
1,079,204
Jimlar masu tantancewa
3.5%
APR na halin yanzu

Menene sa kuɗi?

Staking shine aikin saka ETH 32 don kunna software . A matsayin mai tantancewa za ku kasance da alhakin adana bayanai, sarrafa ma'amaloli, da kara sabbin ga sarkar tubalan. Wannan zai kiyaye Ethereum amintacce ma kowa kuma ku sami sabon ETH a cikin tsari.

Mesa za ka saka ETH ɗinka?

Samun kyauta

Ana ba da lada don ayyukan da ke taimakawa cimma hanyar sadarwa . Za ku sami lada don gudanar da manhajar wanda ya na tsari ma’amaloli a cikin sabbin tubalai yadda ya kamata kuma ya bincika aikin sauran masu tabbatarwa saboda wannan shine abin da ke tsari aikin chain.

Tsaro mai kyau

Hanyar sadarwar ta zama mai karfi da hare-hare yayin da aka kara saka hannun jarin ETH, kamar yadda hakan ke bukatar karin ETH don sarrafa yawancin hanyar sadarwar. Don zama barazana, kuna bukatar rike mafi yawancin masu tantancewa, wanda ke nufin kuna bukatar sarrafa yawancin ETH a cikin tsarin—wannan yana da yawa!

Ƙarin ɗorewa

Masu saka hannun jari wato masu saka kuɗi ba sa buƙatar shigar da hujja-na-aiki don shiga cikin tsarewan hanyar sadarwar, ma’ana node na iya aiki akan na’ura mai karancin karfi ta amfani da karamin kuzari.

Ƙarin bayani game da amfani da makamashin Ethereum

Yadda za ka sa ETH ɗinka

Duk yana dogara ne akan adadin ETH ɗin da kake son yi adana da shi. Za ka buƙaci ETH guda 32 don kunna na'urar tabbatarwarka, amma yana yiwuwa ka yi staking da ƙananan adadi.

Duba zaɓuɓɓukan da ke ƙasa ka kuma zaɓi wanda ya fi dacewa da kai da kuma hanyar sadarwa.

Adana na kai kaɗai

Wanda ya fi tasiri

Cikakken iko

Cikakken kyauta

Mara aminci

Home staking on Ethereum is the gold standard for staking. It provides full participation rewards, improves the decentralization of the network, and never requires trusting anyone else with your funds.

Those considering staking from home should have some amount of ETH and a dedicated computer connected to the internet ~24/7. Some technical know-how is helpful, but easy-to-use tools now exist to help simplify this process.

Home stakers can pool their funds with others, or go solo with at least 32 ETH. Liquid staking token solutions can be used to maintain access to DeFi.

Ƙarin bayani akan solo staking na gida

Ajiya a matsayin aiki

ETH 32 naka

Makullin mai tantancewar ku

Amintaccen gudanarwa na node

Idan baka so ko baka jin daɗin mu'amala da hardware amma har yanzu kuna son zuba hannun jarin 32 ETH, zaɓuɓɓukan zuba hannun jari suna ba ku damar wakilta bangare mai wahala yayin da kuke samun ladan asali.

Waɗannan zaɓuɓɓuka a galibi suna tafiya da ku ta hanyar ƙirƙirar saiti na takaddun shaida, loda mukullin budewa zuwa gare su, da ajiye 32 ETH ɗin ku. Wannan yana ba da damar aiki don ingantawa a madadin ku.

Wannan nau'in jingina na ETH yana buƙatan ka amince da mai samar da jinginan. Dan kiyasta hassara da zai iya aukuwa a wannan kasuwancin, ajiyar mabuɗan sirri na cire ETH dinka tamkar a hannunka suke.

Adashe

Saka kuɗi ko nawa

Samun kyauta

A bari cikin sauki

Shahara

Several pooling solutions exist to assist users who do not have or feel comfortable staking 32 ETH.

Daga cikin jerin zaɓukan da kenan akwai abin da ake kira 'liquid staking' wanda ta wannan hanyar, mutane za su iya jinginar da ETH da suka mallaka kai tsaye. Jingina ta wannan hanyar yana buƙatar alamar shaida manuniya ta da zai nuna adadin ETH da mutum ya jinginar.

Liquid staking makes staking and unstaking as simple as a token swap and enables the use of staked capital in DeFi. This option also allows users to hold custody of their assets in their own Ethereum .

Sa kuɗi haɗaka ba tare da asalin cibiyar sadarwar Ethereum. Wasu mutane daban suna gina hanyoyin magance su, kuma su zasu ɗauki asarar.

Cinikayya na gabaɗaya

Ƙaramin tasiri

Zato mafi girma yarda

Yawancin musayan tsakiya suna ba da ayyuka na sa kuɗi idan har ba ku gamsu da riƙe ETH a cikin walet ɗin ku ba. Za su iya zama koma baya don ba ku damar samun ƴan kuɗaɗe a kan riƙe ETH tare da ƙoƙarin sa ido.

Kasuwancin a nan shi ne cewa masu samar da kayan aiki na tsakiya suna ƙarfafa manyan wuraren saka kuɗi na ETH don gudanar da adadi mai yawa na masu tantancewa. Wannan na iya zama haɗari ga cibiyar sadarwar da masu asusu da ita yayin da take ƙirƙirar babban abu da kuma gazawa, yana sa cibiyar sadarwa ta fuskantanci hari.

Idan ba ka jin daɗin riƙe naka , ba laifi. Waɗannan zaɓuɓɓukan suna nan muku. A halin yanzu, ku duba shafin walet ɗinmu, inda za ku fara koyan yadda ake sanin gaskiya mallaka akan kuɗin ku. Lokacin da kuka shirya, ku dawo ku inganta wasan ku ta hanyar gwada ɗaya daga cikin ayyukan tara kuɗin da ake bayarwa na sa kuɗi.

Kamar yadda wataƙila kun ma lura, akwai hanyoyi da yawa don saka kuɗi a Ethereum. Waɗannan hanyoyin sun shirya ga yawan masu asusu da kuma kowanne ya banbanta ta asara, samun kyauta, ko kuma tsammanin aminci. Wasu ma suna da 'yanci gashin kai, gwajin yaƙi da/ko haɗari fiye da wasu. Muna ba da wasu bayanai game da sanannun ayyukan a fadin duniya, amma ko da yaushe kuyi naku binciken kafin tura ETH a ko'ina.

Kwatanta zabubbukan saka hannun jari

Babu wani bayani da ya dace da kowa game da saka hannun jari, kuma sun banbamta da juna. A nan za mu kwatanta wasu daga cikin hadarin, lada da kuma bukatun daban-daban hanyoyin da za ka iya saka hannun jari.

Adana na kai kaɗai

Lada

  • Matsakaicin lada - karɓar cikakken lada kai tsaye daga ƙa'idar
  • Rewards for proposing blocks, including unburnt transaction fees, and attesting regularly to the state of the network
  • Option to mint a liquid staking token against your home node to be used in DeFi

Kasada da yawa

  • ETH ɗin ku yana ajiye
  • Akwai hukunce hukunce, wanda farashin ETH, don rashin intanet
  • Slashing (larger penalties and ejection from the network) for malicious behaviour
  • Minting a liquid staking token will introduce smart contract risk, but this is entirely optional

Buƙata

Ƙarin bayani akan solo staking na gida

Ajiya a matsayin aiki

Lada

  • Yawanci ya ƙunshi cikakken kyautan ƙa'idar ragi na kowane wata don ayyukan node
  • Shafin gudanarwa sau da yawa akwai don sauƙaƙe hanya da abokin cinikin ku mai inganci

Kasada da yawa

  • Haɗura iri ɗaya kamar staking solo da haɗarin masu tanadar da sabis
  • Ba da amanar amfani da maɓallin sa hannu ga wani wanda zai iya yin rashin gaskiya

Buƙata

  • Saka ETH 32 don samar da makullin ku tare da taimako
  • Adana mabuɗan sirrinka cikin tsaro
  • Za'a kula da sauran, kodayake takamaiman ayyukan za su bambanta
Ƙarin bayani kan sa kuɗ a matsayin aiki

Adashe

Lada

  • Masu ruwa da tsaki suna tara kyauta daban-daban, dangane da wace hanyar tattara kuɗi aka zaɓi
  • Yawancin sabis na hada-hadar kuɗi suna ba da ɗaya ko fiye wanda ke wakiltar hannun jarin ETH da rabonku na kyautan mai inganci
  • Ana iya riƙe kuɗin ruwa a cikin walet ɗin ku, ana amfani da su a cikin kuma ana sayar da su idan kun yanke shawarar fita

Kasada da yawa

  • Haɗura sun bambanta dangane da hanyar da aka yi amfani da su
  • Gabaɗaya, haɗari sun haɗa da haɗakar ƙungiya, da haɗarin kisa

Buƙata

  • Mafi ƙarancin buƙatu, wasu ayyukan suna buƙatar kaɗan kamar 0.01 ETH
  • Saka kai tsaye daga walat ɗin ku zuwa dandamali daban-daban na hada-hadar kuɗi ko kuma kawai kasuwanci don ɗaya daga cikin kuɗaɗen ruwa
Ƙarin bayani kan sa kuɗin haɗaka

Tambayoyi da aka fiye tambaya

Wannan shafin ya taimaka?