Tsallaka zuwa babban shafi

Duba adireshi na zuba kwangila

Wannan adireshin na zuba kwangilar Ethereum ne. Yi amfani da wanna shafin don tabbatar da tura kuɗaɗe zuwa ga adireshin na gaskiya yayin zuba hannun jari.

Nan ba inda za a zuba hannun jari bane

Domin adana ETH ɗin ka, dole sai kunyi anfani da faifai mai inganci da kuma bin umarni. Tura ETH zuwa ga adireshi a wannan shafin bazai mai da kai mai zuba hannun jari ba kuma zai haifar da faɗuwar mu'amala. Ƙari kan sa kuɗi

Zuba hannun jari ta amfani da faifai(opens in a new tab)

Duba waɗannan tushen

Mu yi tsammanin akwai adireshin bogi dana damfara a ko ina. Don kariya, a duba adireshin zuba hannun jarin da ake anfani a madadin adireshin akan wannan shafin. Muna ba da shawarar duba shi tare da wasu amintattun tushe.

Duba adireshin sa kwangila

Tabbatar don ganin adireshi

Tura kuɗaɗen zuwa ga wannan adireshin bazai yi aiki ba kuma bazai mai dakai mai zuba hannun jari ba. Dole sai kabi umarnin faifai. Amfani da faifai(opens in a new tab)

Wannan shafin ya taimaka?