Tsallaka zuwa babban shafi

Cire Ajiya

  • Shanghai/Capella sun inganta damar saka kuɗi da cirewa akan Ethereum
  • Masu tabbatarwa da aiwatar da shi dole su samar da adireshi na cirewa dan yuwuwansa
  • Ladaddakin ana rabashine kai saye duk bayan wasu yan kwanaki
  • Masu tabbatarwa wanda suke da cikekkiyar saka hannu zasu karɓi sauran ragowar kuɗin su

ajiya da cirewa yana nufin tura ETH daga asusun mai tabbatarwa na Ethereum consensus layer (the Beacon chain), zuwa aiwatar da shimfiɗa inda za'ayi musanyar.

ribar da ake biya yafi abinda aka ajiye fiye da 32 ETH zai tafi kai saye kuma akai-akai za'a tura zuwa ga adireshin cirewa wanda ke sada mai tabbatarwa, matukan mai asusu ya samar dashi. Masu asusu za su iya fita daga ajiyan gabadaya , su kwashe duk abinda suka tara.

Ribar saka hannun jari

Biyan ribar kai sayene ake turawa wa asusun dake da aka tabbatar wanda yake kunshe da ajiyar 32 ETH.

Duk wata ragowar kuɗin ajiya sama da 32 ETH ana samun ta cikin ribar da ba ainihin haɗa shi aka yiba, ko kara nauyin abinda aka tara akan yanar gizo da kuma ana cirewa ne kai saye a masayin ribar da ake biya bayan makusantan rana. Bayan an samar da adireshin sau ɗaya, waɗannan ribar baya buƙatan wani aiki a asusun amfani. Wanna an fara shine a consensus layer, amma ba'a buƙatar kuɗin gas (kuɗin musaya) a kowane mataki na gaba.

Ya mu kazo nan?

Bayan wasu shekaru Ethereum ya sabonta mabanbantan shafin intanet wajen sauyashi zuwa yanar gizon da aka killaceshi ETH, maimakon hakar karfin dake cikinsa kamar yadda yake a baya. Halartar daidaita Ethereum shine ake kira yanzu da "staking" da mahallartan sukayi aiki wajen kulle ETH, da sanyashi a masayin ''a ajiye'' dan samun daman halartan yanar gizo. Masu amfanin da suka bi dokokin zasu rabauta, wanda kuma suka yi niyyar cuta za'a hukuntasu.

Tunda daga kaddamar da saka wani abu na kwangilar a cikin Nuwamba 2020, wasu magabata a Ethereum sun sadaukar wajen kulle wasu kudade da aiki "tabbatarwa" asusu na musamman dake da dama zuwa hallacancan gwaji da goyon bayan kulle shi, biyo bayan dokokin yanar gizo.

Kafin shi Shanghai/Capella su inganta, bazaka iya anfani ko samun ribar ba ETH. Amma a yanzu, zaka iya shiga kai saye ka karɓi riba zuwa cikin asusun daka zaba, kuma zaka iya cire ajiyan ka ta ETH duk lokacin da kake so.

Ya zanyi in shirya?

Masu sa kuɗin kwanan-nan

Za ku iya shigar da lambar shaidar mai tantancewar ku a nan, dan ku gan ko akwai buƙatar sabunta takarkun shaidarku (za a iya samun wannan a cikin rajistan ayyukan ku):

Sanarwa ta musamman

Samar da adireshi na cirewa ana buƙatan shi a duk wata gaba a duk wata asusun da aka ingantaahi kafin yazama halastacce wajen samun cire ETH daga abinda ka ajiye.

A kowane ingancaccan asusu akan sanya adireshi cirewa gudaɗaya, sau ɗaya. matukar adireshin da aka zaɓa aka bada shi wa masu dedetawa, wannan asusun bazai tabuɓa ko kuma a canzuwa. Dubar mallaka sau biyu da kwarewar adireshin da aka samar kafin kaddamarwa.

Akwai ba barazana ga kuɗinka a wannan lokacin dan ba'a samar da wannan bah, kamar mnemonic/sees phrase yanada sauran ajiya a awajen yanar gizo, kuma ba'a mishi son zuciya a ko wani hanyaba. Gaza ƙara takardun cirewa, zai bar makullan ETH cikin sauki a asusun da aka tabbatar kuma zai zauna har sa an samar da adireshin cirewa.

Fita daga sakawa gabaki ɗaya

Sai an samar da adireshin cirewa kafin ko wanne kudi zaa iya turashi wajen asusun da aka tabbatar.

Masu asusu da suke so su fita gabaki daya kuma su cire ajiyarsu gabaki daya dole sai sun sa hannu da yaɗawa a "voluntary exit" sako zuwa ga masu tabbatar wa wanda su zasu soma bin hanya cire maka kudinka. Wannan ana yin shine da abokin ciniki mai tabbatarwa da mika wa wajen masu dedetawa, kuma baya buƙatar kuɗin musanya.

Hanyoyin fita daga sarin saka kuɗi yana ɗaukan mabanbantan lokaci, ya dogara da mutane nawane sukeson fita a wannan lokacin. Idan an gama, wannan asusun bazai sake daukan wani aiki akan yanar gizo, ya fita daga hallattatun wanda zasu karɓi ladan aiki, kuma bayada ETH "na ajiya". A wannna lokacin asusun zai nuna alama gabaɗaya "za a iya cirewa".

Har in asusu ya nune da "za a iya cirewa" da samar da takardun cirewa, ba wani abinda mai asusu da shi zai yi da shi. Asusun atomatik zai ci gaba da sharewa da taimakon toshewa wanda ya halasta fitan kuɗi, kuma kuɗin asusun za'a kwashe shi gabaɗaya (ana kiran shi cirewa gabaɗaya) lokaci na gaba sharewa.

Yaushene cire abinda aka ajiye yake yuwuwa?

Cire abinda aka ajiya na yuwuwa yanzu! Cire abinda aka ajiye yana cikin sashin aikin Shanghai/Capella ingantawar da suka yi a 12 ga watan Afrilu, 2023.

Ingantawar Shanghai/Capella yasa ajiyan ETH ta baya ya dawo cikin asusun Ethereum. Wannan ya cike gurbin ajiyar kuɗin liquidity, kuma ya kawo Ethereum kusa da tafiyar wajen gina wayarwa, mizani, kula da wargajewar yanayin muhalli.

  • Ƙarin bayani akan tarihin Ethereum
  • Ƙarin bayani akan hanyar taswira na Ethereum

Ya ake amfani da sarin cire kuɗin?

Koda inganncin da aka bada ya halastawa a wajen cirewa ko ba'a lura da halin inganta asusun kanshi ba. Ba'a buƙatar wani abu na mai anfani a ko wace gaba dan a duba ko asusun shi zai iya fara cirewa ko a'a- gabaɗaya hanyoyin yana yuwuwane kai saye ta wajen masu daidaitawa akan cigaban gurbin.

More of a visual learner?

Ka duba wannan bayanan ajiyar Ethereum da cirewa na Finematics:

Mai tabbatarwa "sharewa"

Lokacin da tabbatarwa an tsara hi ta tallafawa kullewa na gaba, yana bukatar gina layin cirewa, na har sawan halastaccan cirewa sau 16. Wannan na yuwuwane daga asalin farawa da tabbatarwa lissafin 0, duba yuwuwar halastan cirewa a wanna asusun a duk dokokin da sare-saren, da karawa akan intanet ɗin akwai. Mai tabbatarwa zai shirya tallafawa makullai masu zuwa wajen ɗaukan na ƙarshe da aka bari, da cigaban saboda rashin iyaka.

Yi tunani akan agogo mai juyawa. Hannun da yake jan agogon yana nuna sa'a ne, cigabanshi akan hanyarshi, bai sallake wani sa'a, kuma daga bisani yakan dawo farkon inda ya fara bayan lamban karshe.

Yanzu maimakon 1 zuwa 12, abin mamaki agogon yana 0 zuwa N( duk kan yawan tabbatarwa asusun wanda aka yimusu ragister akan dedetawa, sama da 500,000 acikin jan 2023).

Hannun agogon akan masaya zuwa tabbatarwa wanda yake bukatan a duba halascin cire shi. Yana farawa da 0, kuma ya ci gaba ta kowani hanya batare da sallake kowani asusu ba. Idan tabbatarwa na ƙarshe ya kai, makewayin yana ci gabane da komawa farko.

Ana duba asusu don cirewa

Bayan goyon bayan sharewan ta hanyan tabbatarwa da yuwuwar cirewa, ko wani tabbatarwa za a duba faɗaɗa shi dan ƙalubalantar karamin jerin tambayoyi wajen lura da cirewa dan ya tare, kuma in anso, ETH nawane za'a cire.

  1. na samar da adireshi na cirewa? inba a samar da adireshin cirewa ba, zaa sallake wànnna asusun kuma bara'a fara cirewa ba.
  2. shin ana fida daga tabbatarwa da kuna cirewa? idan mai tabbatarwan yacirai gabaɗaya, kuma mun kai wajen daya kamata a karbi asusun su "cirewa" to cikakkiyar cirewa zai yuwu. Wannan zai tura gabaɗaya sauran adireshin cirewa.
  3. shin kuɗin da aka wuce adadin ya fita a 32? in aka cire takardun, bai fita baki dayaba, kuma zai bada riba sama da 32, cirewam wucin gadi zai yuwu wanda shine tura riba kawai sama da 32 zuwa ga masu anfani da adireshin cirewa.

Akwai aiki guda biyu kawai wanda masu tabbatar da aiki a lokacin horaswa da masu tabbatarwan acikin rayuwansu baki ɗaya kai saye:

  • Samar da takardun cirewa na bada dama ga kowani irin cirewa
  • Fita daga yanar gizo, wanda zai hana cire shi baki ɗaya

Kuɗin musanya

Wanna bayanin na ajiya kan abinda aka cire ya hana buƙatar masu ajiya wajen mika musanya ta hanu wajen buƙatar wani abu acikin ETH a cire shi. Wanna na nufin akwai ba kuɗin musanya (kuɗin gas) buƙatan, haka muma cire kuɗi baya buƙatan gasa wajen wanzuwan hukunci tare da muhalli.

Ya zan rinka samun ribana a koyaushe?

Mafi yawa shine cirewa sau 16 kuma zai iya yuwuwa a tare a lokaci ɗaya. Akan wannan farashi, 115,200 na masu tabbatar da cirewa zai cigaba a duk rana ( misali idan ba' fasa sawa ba). Kamar yanda akayi gargaɗi a sama, tabbatarwa ba tareda halaccin cirewa zai zama an sallake, zai rage lokaci gama sharan.

Faɗaɗa wannan lissafin, zamu iya daukan hanyan bada lambar cirewa:

Adadin cire kuɗilokacin da aka gama
400,0003.5 days
500,0004.3 days
600,00005.2 days
700,0006.1 days
800,0007.0 days

Kaman inda kuka ga wannan yanayin kasa mafi akasarin tabbatuwa suna kan yanar gizo. Yawan ƙaruwan rasa abubuwa yasa raguwa wajen rabon, amma wannan gabaɗaya ya wakilci ƙananan gefe yuwuwar fita.

Tambayoyin da ake yawan yi

Karatu na gaba

Wannan shafin ya taimaka?