Barka da zuwa ga Ethereum
Dandalin da ke jagorantar ƙirƙirarrun manhajoji da cibiyoyin bulokcen
Zaɓi lalita
Ƙirƙiri asusu & gudanar da kadarori
Samun ETH
Kuɗin Ethereum
Zaɓi cibiyar sadarwa
Ci moriyar kuɗade kaɗan
Gwada amfani da manhajoji
Hada-hadar kuɗaɗe, wasanni, zumunta
Sabon hanyar yin amfani da intanet
Kirifto mara hawa da sauka
Sulalla-daidaitattu wasu kuɗaɗe ne da ke da daidaitacciyar daraja. Farashinsu daidai ya ke da Dalar Amurka ko wasu daidaitattun kadarori.
Koyi da yawaTsarin cinikayya a cikin adalci
Biliyoyi ba za su iya buɗe asusun banki ko amfani da kuɗinsu yadda suka so ba. Tsarin kuɗi na Ethereum koyaushe a buɗe yake kuma ba shi da son zuciya.
Bincika DeFiBabbar cibiyar sadarwa
Ethereum fage ne na fasahar hada-hadar kasuwancin bulokcen. Ana samar da manyan ayyuka ne a Ethereum.
Fito da alfanunnukaManhajojin fikira
Manhajojin Ethereum suna yin aiki ba tare da siyar da bayananku ba. Kare sirrinku.
Yi burauzin manhajojiWannan kadarar shafin intanet ne
Zane-zane, takardu na shaidar mallaka ko ma kadarorin zahiri za a iya maida su zuwa kuɗi. Komai na iya zama abin ciniki a matsayin token. Mallaka tana bayyana a fili kuma za a iya tabbatar da ita.
Kari kan NFTsMafi ƙarfin yanayin muhalli
Ayyuka dukka daga sadarwa na Ethereum
Fahimtar yadda Ethereum ya ke
Kirfto na da cin rai. Kada ku damu, an tsara waɗannan takardu ne don taimaka maku wajen fahimtar Ethereum cikin 'yan daƙiƙu.
Intanet na canzawa
Kasance cikin juyin zamanin dijital
Gado
Ethereum
Mafi girman al'ummar haɓaka fasahar Bulokcen
Ethereum wani gida ne na katafariyar fasahar Web3 kuma babbar maɓuɓɓugar gudanar da kadarorin dijital. Yi amfani da JacaScript da Python, ko kukoyi yadda za ku yi amfani da fasahar yare kamar su Solidity ko Vyper don tsara manhajarku.
Misalan lambobi
Wanda al'umma suka haɓaka
Ɗaruruwan masu fassara, masu tsara ɗalasimai, masu yin tsari, marubuta da zaratan mambobin al'umma ne suke haɓaka shafin intanet ɗin ethereum.org a kowane wata.
Ku zo ku yi tambayoyi, ku sadu da mutane a sassan duniya kana ku ba da gudunmowa ga shafin na intanet. Za ku sami ilimi da ya dace kuma za a nuna maku yadda komai ya ke a yayin aiwatar da tsarin!
Al'ummar Ethereum.org shine wurin da ya fi dacewa a fara kuma a koya.
Ayyukan Da Za'a Aiwatar
11 Disamba, 2024 da 17:00
08 Janairu, 2025 da 17:00
30 Janairu, 2025 da 16:00
Wallafe-wallafen kwanan nan
Wallafe-wallafen kwanan nan da sabbin bayanai daga al'umma
Karanta ƙarin bayani a waɗannan shafukan intanet
Events
Al'ummar Ethereum na gudanar da abubuwan da ke faruwa a duk faɗin duniya, duk tsawon shekara
Shigo cikin ethereum.org
Wannann shafin na intanet buɗaɗɗe ne ga kowa mai ɗauke da ɗaruruwan masu ba da gudunmowa cikin al'umma. Za ku iya ba da shawarar abubuwan da za a gyara a cikin kowane abu da ke a wannan shafin.
Yadda ake ba da gudummawa
Duba dukkan hanyoyi mabambanta da za ku iya taimakawa ethereum.org wajen haɓaka da ƙara inganci.
GitHub
Ba da gudunmowa wajen ƙirƙirar ɗalasimai, tsari, maƙaloli, da sauransu.
Discord
Don yin tambayoyi, haɗo gudunmowa da shiga kiraye-kirayen al'umma.
X
Don ci gaba da adana sabbin bayananmu da muhimman labarai.