Tsallaka zuwa babban shafi

Ajiya a matsayin aiki

  • Masu gudanar da masu sarrafa cibiya na ɓangare uku suna kula da aikin mai tabbatar ta abokin ciniki
  • Babban zaɓi ga kowaye da 32 ETH wanda basu jin dadin mu'amala da fasaha gudanar da node mai wuya
  • Rage buƙatar aminci, da kuma kula da makullin cirewar ku

Menene saka hannun jari a matsayin sabis?

Saka hannun jari a matsayin sabis na ("SaaS") yana wakiltar jinsin sabis na saka hannun jari inda kuka saka 32 ETH ɗinku don mai tabbatarwa, amma ku ba da izinin ayyukan node ga mai aiki na ɓangare na uku. Wannan tsari ya ƙunshi jagoranci ta hanyar yin saiti tun farko, hade da tsara makulli da ajiya, sannan loda makullan sa hannu ga mai aiki. Wannan yana tanadar da sabis da dama don gudanar da mai tabbatarwar a madadinku, yawanci don biyan kuɗi kowane wata.

Meya sa za a saka hannun jari tare da sabis?

Yarjejeniya na Ethereum ba ta goyan bayan wakilan hannun jari na asali ba, don haka an gina waɗannan sabis don cike wannan buƙatar. Idan kuna da 32 ETH domin saka hannun jari, amma idan ba ku ji daɗin ma'amala da na'urorin ba, sabis na SaaS yana ba ku damar wakilta ɓangaren mai wuya yayin da kuke samun lada na tubala na asali.

Mai tabbatarwarku

Deposit your own 32 ETH to activate your own set of signing keys that will participate in Ethereum consensus. Monitor your progress with dashboards to watch those ETH rewards accumulate.

Sauki wajen farawa

Forget about hardware specs, setup, node maintenance and upgrades. SaaS providers let you outsource the hard part by uploading your own signing credentials, allowing them to run a validator on your behalf, for a small cost.

Iyaƙantar da shiga haɗarin ku

In many cases users do not have to give up access to the keys that enable withdrawing or transferring staked funds. These are different from the signing keys, and can be stored separately to limit (but not eliminate) your risk as a staker.

Kwatanta da sauran zaɓuɓɓuka

Adana na kai kaɗai

Kamanceceniya sun haɗa da samun maɓallanku ingantattu ba tare da tara kuɗi ba, amma tare da SaaS dole ne ku amince da wani ɓangaren mutum na uku, wanda zai iya yin mugunta ko ya zama makasudin kai hari ko tsari da kansu. Idan waɗannan zato na amana ko haɗin kai suna damun ku, ma'auni na zinare na cin gashin kai shine babban abun sakawa na mutum ɗaya.

Ƙarin koyo game da solo staking

Adashe

Waɗannan suna kama da cewa gabaɗaya kun dogara ne ga wani don gudanar da abokin ciniki mai tantancewa, amma ba kamar SaaS ba, sa kuɗi na haɗaka yana ba ku damar shiga tare da ƙaramin adadin ETH. Idan kuna neman hannun jari tare da ƙasa da ETH 32, yi la'akari da duba waɗannan.

Ƙara koyo game da sa kuɗin haɗaka

Abin da yakamata a duba

Akwai masu samar da SaaS da yawa da za su taimaka muku wajen saka hannun jari da ETH ɗinku, amma duk suna da fa'idodi da haɗarin kansu. Duk zaɓuɓɓukan SaaS suna buƙatar ƙarin batu na amana idan aka kwatanta da gurin-saka hannun jari. Zaɓuɓɓukan Saas na iya samun ƙarin lambar da ke ƙunshe da abokan ciniki na Ethereum waɗanda ba a buɗe ko kuma an bincika su ba. SaaS kuma yana da tasiri kan lahani ga cibiyar sadarwa mulkin kai. Dangane da kuma saitin, ƙila ba za ku iya sarrafa mai tabbatarwar ku ba - mai gudanarwa na iya yin rashin gaskiya ta amfani da ETH ɗinku.

Ana amfani da alamomin siffar nunawa a ƙasa don sigina sananne ƙarfi ko raunin da SaaS da aka jera na iya samu. Yi amfani da wannan sashen a matsayin yadda muke ayyana waɗannan halayen yayin da kuke zabar sabis don taimakawa kan tafiyar ku na zama masu saka hannun jari.

  • Buɗaɗɗen tushe
  • An gyara
  • Kyautar matsalaha
  • An gwada yaƙi
  • Permissionless
  • Bambancin yanki
  • Bambancin yanki
  • Yin tsaron kai

Buɗaɗɗen tushe

Lamba mai muhimmanci shine tushen buɗewa wato 100% kuma yana samuwa ga jama'a don fork da amfani

Buɗaɗɗen tushe

Rufaffiyar tushe

Bincika masu tanadar da sabis na saka hannun jari

A ƙasa akwai wasu masu tanadar da SaaS. Yi amfani da nuna alamun da ke sama don taimakawa wajen jagorantar ku ta hanyar waɗannan sabis da yawa

An jera samfuri da ayyuka da zai dace ga al'ummar Ethereum. Haɗin kan samfur ko aikinba ya nuna cewa an amince daga rukunin shafin yanar gizon ethereum.org, ko Gidauniyar Ethereum.

Masu tanadar da SaaS

Da fatan za a lura da mahimmancin tallafawa iri abokin ciniki kamar yadda yake inganta tsaron cibiyar sadarwa, kuma yana iyakantar haɗarin ku. Ayyukan da ke da dalili na iyakance yawancin amfani da abokin ciniki ana nuna su da " bambancin abokin ciniki na aiwatarwa" da kuma " bambancin abokin ciniki na yarjejeniya. "

Masu samar da makullai

Kuna da wata shawara game da sabis-na-saka hannun jarin da muka rasa? Bincika naku manufofin jerin samfuranmu don ganin ko zai dace, kuma a gabatar da shi don dubawa.

Tambayoyin da ake yawan yi

Karatu na gaba

Wannan shafin ya taimaka?