Menene rabon gidan hannun jari?
Tsarin gidan hannun jari shine aikin yana tafiyar da node Ethereum da aka haɗa da intanit tare da saka 32 ETH don kunna ingantacce, yana ba ku ikon shiga kai tsaye. a cikin yarjejeniya ta hanyar sadarwa.
Haɗin gidan hannun jari yana ƙara rarrabuwar kawuna na cibiyar sadarwar Ethereum, yana sa Ethereum ya zama mai juriya da ƙima da ƙarfi ga hare-hare. Sauran hanyoyin saka kuɗi ƙila ba za su iya taimakawa cibiyar sadarwa ta hanyoyi iri ɗaya ba. Saka hannun jari na gida shine mafi kyawun zaɓi don amintar da Ethereum.
Kullin Ethereum ya ƙunshi duka ƙunshin bayanan layer farawa (EL) abokin ciniki, da kuma abokin ciniki na yarjejeniya (CL). Waɗannan abokan ciniki manhaja ne waɗanda ke aiki tare, tare da ingantaccen saitin maɓallan sa hannu, don tabbatar da kasuwanci da block, tabbatar da daidai shugaban sarkar, tara shaidu, da ba da shawarar bulo.
Masu ruwa da tsaki na cikin gida suna da alhakin sarrafa kayan aikin da ake buƙata don gudanar da waɗannan abokan ciniki. Ana ba da shawarar sosai don amfani da na'ura da aka keɓe don wannan da kuke aiki daga wannan yana da matukar fa'ida ga lafiyar hanyar sadarwa.
Ma'aikacin saka hannun jari na gida yana karɓar lada kai tsaye daga ƙa'idar don kiyaye ingantaccen aikin su da kan intanet.
Mesa hannun jarin gida?
Hannun jari na gida ya zo tare da ƙarin nauyi amma yana ba ku mafi girman iko akan kuɗin ku da saitin tara kuɗi.
Sami sabon ETH
Earn ETH-denominated rewards directly from the protocol when your validator is online, without any middlemen taking a cut.
Cikakken iko
Keep your own keys. Choose the combination of clients and hardware that allows you to minimize your risk and best contribute to the health and security of the network. Third-party staking services make these decisions for you, and they don't always make the safest choices.
Tsaron cibiyar sadarwa
Home staking is the most impactful way to stake. By running a validator on your own hardware at home, you strengthen the robustness, decentralization, and security of the Ethereum protocol.
Abubuwan da aka fi so kafin saka hannun jarin gida
Kamar dai yadda muke fatan za a iya samun damar shiga hannun jari na gida sannan kuma ba tare da haɗari ga kowa ba, wannan ba gaskiya bane. Akwai wasu abubuwa da kuma amfani da mahimmanci shawarwari don kiyaye su kafin zaɓar gidan saka hannun jarin ETH ɗin ku.
Kwatanta da sauran zaɓuɓɓuka
Saka sabis a (SaaS)
Tare da masu samar da SaaS har yanzu ana buƙatar ku saka ETH 32, amma ba lallai ne ku gudanar da kayan na'urar ba. Kullum kuna ci gaba da samun dama ga mabudin tantancewa, amma kuma kuna buƙatar ku raba mabudin shiga don mai aiki ya yi aiki a madadin mai tantancewar ku. Wannan yana gabatar da kofar yarda da ba ta samuwa a lokacin gudanar da kayan na'urar ku, kuma ba kamar sa kuɗi a gida ba, SaaS baya taimakawa sosai wajen rarraba nodes. Idan hankalinku bai kwanta ba wajen gudanarwa amma har yanzu zaku saka ETH 32, yin amfani da SaaS na iya zama zaɓi mai kyau a gare ku.
Nemi ƙarin ilimi kan sa kuɗi a matsayin aikiAdashe
Solo staking yana da amfani sosai fiye da saka kuɗi tare da aikin haɗaka, amma yana ba da cikakkiyar damar samun kyautan ETH, da cikakken iko akan saiti da tsaron tantancewar ku. Pooled staking yana da ƙarancin hanyar shiga. Masu amfani za su iya saka kuɗi kaɗan na ETH, ba a buƙatar su samar da mabudi masu inganci, kuma ba su da buƙatun wani abu fiye daidaitaccen intanet mai karfi. Kudin Liquidity suna ba da damar fita daga hannun jari kafin a saka wannan a matakin yarjejeniya. Idan kuna sha'awar waɗannan tsarin, sa kuɗin hadaka na iya dacewa.
Ƙara koyo game da sa kuɗin haɗakaYadda ya ke aiki
Samu wasu kayan aiki: Akwai buƙatar gudanar da node don adana kuɗi
Daidaita shimfiɗar abokin ciniki mai gabatarwa
Daidaita shimfiɗar yarjejeniyar abokin ciniki
Ƙirƙiri makullan ku kuma ku loda su cikin abokin ciniki mai tantancewa
Saka ido da kiyaye node ɗinka
Lokacin aiki za ku sami kyautar ETH, wanda za a saka shi lokaci-lokaci a cikin adireshin cirewa.
Idan ana so, zaku iya fita a sunan mai tabbatarwa wanda ke kawar da buƙatun zama akan intanet, kuma yana dakatar da duk wani ƙarin lada. Sannan za a janye ragowar ma'aunin ku zuwa adireshin da aka cire wanda kuka zayyana yayin saiti.
Ƙarin bayani akan cire hannun jari
Y fara akan tashar kaddamarwa na saka kuɗi
Tashar kaddamarwa na saka kuɗi shine buɗaɗɗen tushen aikace-aikacen da zai taimake ka ka zama mai saka kuɗi. Zai jagorance ku ta hanyar zabar abokan cinikin ku, samar da makullin ku da saka ETH ɗinku zuwa kwangilar saka kuɗi. An ba da jerin abubuwan dubawa don tabbatar da cewa kun rufe komai don samun saita mai tantancewa da amincin ku.
Ana sa ran masu tabbatar na Kai za su gwada saitin su da kwarewar aiki akan holesky testnet kafin kasada da kuɗi. Ka tuna yana da mahimmanci don zaɓar dan karamin abokin ciniki yayin da yake inganta tsaro na hanyar sadarwa kuma yana iyakance haɗarin ku.
Idan kun gamsu da shi, za ku iya saita duk abin da ake buƙata daga layin umarni ta amfani da Staking Launchpad kaɗai.
Don sauƙaƙa abubuwa, duba wasu kayan aikin da jagororin da ke kasa waɗanda za su iya taimaka muku da Staking Launchpad don saita abokin ciniki cikin sauki.
Abin da za a yi la'akari da cibiyar da kayayyakin aikin saitin abokin ciniki
Akwai ɗimbin kayan aiki da ayyuka masu tasowa don taimaka muku ta saka hannun jarin gida na ETH, amma kowanne yana zuwa da haɗari da fa'idodi daban-daban.
Ana amfani da alamun sifa a ƙasa don sigina fitattun ƙarfi ko raunin da aka jera sa kuɗi da aka jera zai iya samun. Yi amfani da wannan sashe a matsayin tunani don yadda muke ayyana waɗannan halayen a lokacin da kuke zaɓar kayan aikin da za ku taimaka da tafiyar zuba jari ku.
- Buɗaɗɗen tushe
- An gyara
- Kyautar matsalaha
- An gwada yaƙi
- Mara aminci
- Permissionless
- Abokan ciniki da yawa
- Yin tsaron kai
- Cikin kula da tattalin arziki
Buɗaɗɗen tushe
Lamba mai muhimmanci shine tushen buɗewa wato 100% kuma yana samuwa ga jama'a don fork da amfani
Buɗaɗɗen tushe
Rufaffiyar tushe
Bincika node da kayan aikin saitin abokin ciniki
Akwai zaɓuɓɓuka iri-iri da za a iya amfani da su domin taimaka maku da saiti. Ana amfani da alamun da ke sama don taimaka jagorantar ku ta hanyar kayan aikin da ke ƙasa.
Kayan aikin node
Da fatan za a lura da mahimmancin zaɓar aramin abokin ciniki a lokacinda yake inganta tsaron hanyar sadarwar, kuma yana iyakance haɗarin ku. Kayan aikin da ke ba ka damar saita ƙaramin abokin ciniki ana nuna su a matsayin "abokin ciniki masu yawa."
Masu samar da makullai
Za ku iya amfani da katan aikin nan kaman madadinzuba jari ajiya CLI(opens in a new tab)don taimakawa tare da mahimmancin tsara.
Kuna da wata shawara game da kayan aikin sa hannun jari da muka rasa? Bincika naku manufofin jerin samfuranmu don ganin ko zai dace, kuma a gabatar da shi don dubawa.
Bincika jagororin saka hannun jari na gida
Tambayoyin da ake yawan yi
Waɗannan kaɗan ne daga cikin tambayoyin gama da saka kuɗi waɗanda suka cancanci saninsu.
Karatu na gaba
- Cibiyar Saka hannun jarin Ethereum(opens in a new tab) - Eridian da Spacesider
- Matsalar Bambance-Bambancen Abokin Ciniki na Ethereum(opens in a new tab)- @emmanuelawosika 2022
- Taimakawa Bambance-Bambancen Abokin Ciniki(opens in a new tab)- Jim McDonald 2022
- Bambance-bambancen abokin ciniki akan mataki yarjejeniya na Ethereum(opens in a new tab)- jmcook.eth 2022
- Yadda Ake: Siyayya Don kayan aiki na mai tantancewa na Ethereum(opens in a new tab) - EthStaker 2022
- Mataki ta Mataki: Yadda ake shiga Ethereum 2.0 Hanyar sadarwa na gwaji(opens in a new tab) - Butta
- Shawarwarin Rigakafi Hukunci a Eth2(opens in a new tab) - Raul Jordan 2020