Tsallaka zuwa babban shafi

Shafin da aka gyara karshe: 19 Yuli, 2024

Gabatarwa zuwa Web3

Sawa a tsakiya yana taimaka wajen haɗa dubbannin mutane a duniyar web baki ɗaya kuma ya kirkiri dede, ya kuma bunƙasa ayyukan rayuwa. A lokaci guda, sa iko yana sa karfafawa a mafi yawan haɗewar world wide web, a wata gefe guda kuma ana iya zabin maye zai yuwu da kuma abinda baza'a bari ya yuwuwu ba.

Web3 shine mafita ga wannan masalar. A maimakon ɗayantar da manyan ma'aikatun fasaha, Web3 ya tattara abinda ya wargaje da ginashi, anfani dashi, da kuma mallakan wanda suke amfani dashi. Web3 ya sanya ƙarfin iko a hannun mutane a maimakon ƙungiyoyi. Kafin muyi magana game da Web3, bari mu nemi yanda aka zo nan.

Mafarin Shafin intanet

Mafi yawancin mutane suna ɗaukan Web a masayin turke na sabuwan rayuwa- an kirkireshine amma yana wanzuwa tuntini. Koma de, Web da yawancin mu muka sani a yau yayi matukan banbanta daga asalin wanda ake tunaninshi. In mun fahimci wannan da kyau, zai taimaka wajen rarrabe gajeren tarihin Web's zuwa lokutan da aka rasashi—Web 1.0 da Web 2.0.

Web 1.0: Karantawa-kawai (1990-2004)

A 1989, a CERN, Geneva, Tim Berners-Lee sun shagala wajen bunƙasa sare-saren da zai zamo Shafin Yanar Gizo na Gabaɗaya Duniya. Nazarin shi? Don ƙirƙirar buɗewa, wargaza sare-saren da ya bada dama kan bayanan-rarrabewa daga koh ina Duniya.

Abu na farko da Berners-Lee's ya fara ƙirƙra, shine yanzu aka sanshi a masayin 'Web 1.0', wanda ya faru a gurguje tsakanin 1990 zuwa 2004. Web 1.0 shi asalin wajen lissafi ne a yanar gizo wa ma'aikatu, kuma yayi kusa da babu wajen mu'amala tsakanin masu anfani dashi-mutane suna wahala wajen kirkiran abubuwa- wanda ya zamto ana kiranshi da shafin karantawa-kaɗai.

Abokin ciniki-uwar garke na gine-gine, na wakiltar Web 1.0

Web 2.0: Karantawa-Rubutawa (2004-yanzu)

Lokutan da Web 2.0 ya fara a 2004 da gaggawan dandamali na kafofin watsa labare. A maimakon karantawa-kawai, web ya samu mafi kyawun sauyi zuwa karantawa da rubutawa. A maimakon kamfanonin dake samar da abubuwa wa masu asusu, sai su fara samar da manhajoji zuwa raba anfani da samar da abubuwa da kuma shigar da mu'amala tsakanin masu asusu. Da aka samu mutane da yawa suka hau kan yanar gizo, ansamu hannayan manyan kamfanonu da fara juyawa akan wasu abubuwa da aka bawa wasu da kuma canza wasu adadi na cunkotso da muhimmancin samar da web. Web 2.0 ya kuma haifar da tallan juya sabon nau'in haraji. A lokacin da mutane suke ƙirƙiran ƙunshin bayani, basu mallakeshi bah koh kuma anfanar da shi wajen sauya wani abu zuwa kuɗi.

Abokin ciniki-uwar garke na gine-gine, na wakiltar Web 2.0

Web 3.0: Karantawa-Rubutawa-Mallaka

Shi muhallin 'Web 3.0' an kiro shine daga Ethereum, ɗaya daga cikin wayanda suka kafa shi Gavin Wood jim kadan bayan kaddamar da Ethereum a 2014. Gavin ya saka kalamai wajen ansa masololin mafi yawa wanda ƴan kiripto na farko basu amsa ba: Web yana buƙatar a gaskatashi sosai. Kenan, yawancin Web da mutane suka sani da ake anfani dashi yau ya dogarane akan gaskiya a hannun ma'aikatu mallakin mutane dan suyi aiki akan ra'ayin mutane.

Tsarin gine-gine na mulkin node, na wakiltar Web3

Menene Web3?

Web3 ya zamanto ya tattara dukkan wasu sare-saren mahangan akan sababbi, mafificin yanar gizo. A wajen core, Web3 yana amfani da blockchains, kuɗaɗen kiripto, da NFTs dan dawo da karfi wa masu asusu da shi ta nau'in mallakanshi. A a 2020 ya wallafa a shafinsa na twitter(opens in a new tab) yace shi ne yafi: Web1 shi karantawa-kawai, Web1 shi karantawa-rubutawa, Web3 zai zama karantawa-rubutawa-mallaka.

Ra'ayoyin cibiyar Web3

Duk da ana ƙalubalantar samar da ta'arifi mai karfi akan menene Web3, kaɗan daga cikin tsare-tsaren da kula na Core wajen ƙirƙira.

  • Web3 yana wargaza: maimakon manyan haɗaka na iko a yanar gizo da mallakan wajen hada abinda yake wanzuwa, mallaka yana samar da rabe rabe a sakanin maginanshi da kuma masu asusu da shi.
  • Web3 bai buƙatan izini: kowa yana dede wajen samun halartan Web3, kuma ba wanda aka cire.
  • Web3 tun asali yana biya: yana anfani da kuɗin kiripto wajen kashewa da tura kuɗi a yanar gizo maimakon dogaro akan tsofin abubuwa ma'ajiyi da anfani da na'ura wajen biya.
  • Web3 ba abin dogaro bane: na aikine wajen anfani da ƙara kuzarin da kuma sarrafa tattalin arziki maimakon dogaro akan wasu mutane.

Mai yasa Web3 yake da muhimmanci?

Duk da Web3 yana kashe siffofi masu zuwa wanda ba'a keɓesu ba da kuma wanda ba'a sasu a jerin masu safta ba, wajen saukakawa munyi gwaji wajen rarrabesu da mai dasu abu mai sauki da fahimta.

Mallaka

Web3 ya bada mallaki wajen kirga kaddarori ta hanyar da ba'a taɓa ganiba. Alal misali, ace kana buga wasa a wasannin Web1. Idan ka sayi abubuwa a cikin wasanni, ana sada shi ne kai saye cikin asusun ka. Idan wanda ke ƙirƙiri wasannin ya gogeshi akan asusunka, zaka rasa wa'annan abubuwan. Koh, zaka dena wasan game in, karasa hannun jarin daka sa acikin abubuwan wasanni.

Web3 yana bada damar yin mallaka kai saye ta hanyar . Ba ɗaya, bama wanda ya kirkiri wasan ninba, keda ikon ɗauke maka mallakin ka. Kuma, in ka dena yin wasanni, zaka iya saidawa ko kayi kasuwancin abubuwan da ke cikin games in a buɗaɗɗiyar kasuwa da kuma dawowa da darajarsu.

Ƙarin koyo game da NFTs
Kari akan NFTs

Hani wajen yaɗuwar bayanai

Banbance-banbancen iko tsakanin manhajoji da masu kirkiran abubuwa mafi yawa basu daidaita ba.

OnlyFans su ke iya anfani wajen samar da abubuwa da kusan sama da milliyan-1 na masu kirkiran abubuwa, dayawa suna anfani da manhajane a masayin mafarin hanyar samun kuɗin shiga. A cikin August 2021, OnlyFans sun sanar da sare-saren daya nuna hana anfani da abubuwan saraici. Sanarwan bai yi yawaba a tsakanin maso ƙirƙira akan manhaja ba, wanda suke tunanin zai kawo musu saiko akan hanyar samunsu akan manhajar da take taimakonsu wajen ƙirƙira. Bayan ƙorafi, shawari ya canza cikin gaggawa aka dawo dashi. Duk da masu ƙirƙira sun yi nasara wajen yakan hakan, an kawo masaloli da Web 2.0 wanda suka ƙirƙira: ka rasa daukaka da mafi yawan mabiya in kabar manhajarka.

Akan Web3, bayananka zasu kasance akan blockchain. A lokacin da kake so kabar manhajar, zaka dauki daukakarka zuwa gareka, kasanyashi a tsakanin abubuwa dayafi kwanciya maka da mutuncinka.

Web2.0 na buƙatar masu ƙirƙiran abubuwa su yarda da manhajojin su basu sauya dandamali ba, amma dokokin dake tafiyar da shi ko hani da tafiyar dashi yanada asali a dandamalin Web3.

Kungiyoyin sarrafa kansu na rarrabawa (DAOs)

Haka kuma kamar mallakar bayanai a Web3, zaka iya mallakan dandamali a masayin haɗaka, wajen anfani da ma'ajiya dazai kasance kamar hannun jari a ma'aikata. DAOs na baku damar tattarawa da wargaza mallakan dandamali da kuma shawari akan abinda zaizo a gaba.

DAOs a ta'arifi shi ne fasaha da aka yarda akan wanda kai saye ke wargaza shawari-wanda akayi akan tattara ma'adane (tokens). Masu asusu da ajiya suna zaɓe akan yanda tafiyar da ma, adanan, da dokar kai saye wajen aikin zaɓen yanda kuɗi yake fita.

Koma dai yaya, mutane suna ta'arifin dayawa akan muhallin Web3 a masayin DAOs. Wannan muhallin gaba daya sunada bambancin masayi akan wargazawa da kuma dokoki kai saye. A halin yanzu haka, muna kan niman menene DAOs da kuma ya za'ayi a shigar dasu a abu na gaba.

Karin Koyo akan DAOs
Karin bayani akan DOAs

Asali

A al'adance, za ka kirkiri asusu da ko wani manhaja da kake anfani da shi. Alal misali, za ka iya mallakan asusu twitter, asusun YouTube, da kuma asusun Reddit. Kana son canza sunanka koh kuma hoton kan furofayil ɗinka? Ya kamata kayi shi acikin kowani asusu. Zaka iya amfani da wasu alamomi wajen shiga a wani yanayin, saide kuma a yanzu akwai masalan da muka sanshi- dokokin mallaka da gudanarwa. A cikin dannawa ɗaya, wannan manhajojin za su iya fiddaka waje gabaɗaya daga rayuwan yanar gizo. Yamafi munanta, da yawan dandamali suna buƙatar ka amince dasu wajen bayyana bayanan sirri mabanbanta wajen ƙirƙiran asusu.

Web3 ya magance wa'annan masalolin wajen bada daman sarrafa mabanbantan bayanai da adireshin Etherwum da furofayil. Wajen amfani da adireshin Ethereum ana samar da shiga ɗaya wa manhajoji wanda aka killace su, dokokin gudanarwa- hani da bayyanawa, da kuma rashin sa suna.

Wajen biyan kuɗi na asali

Biyan kuɗin abubuwan Web2 ya dogarane akan bankuna da biya da na'ura mai kwakwalwa, ancire mutanan da basuda asusun banki ko kuma wa'anda suke rayuwa akan iyakar kasa mara kyau. Web3 yana anfani da kuɗin ajiya kamar wajen tura kuɗi kai saye a yanar gizo kuma baya buƙatan yarda mutum na uku.

Ƙari kan ETH

Kasawan web3

Duk da yawan anfanin Web3 a yana yinshi a yanzu, akwai saiko dayawa wanda yanayin yanayi dole a gyarashi dan ya bunƙasa.

Damar shiga

Muhimmancin abubuwan Web3, kamar shiga Ethereum, an riga ansamesu ma kowa yayi anfani dasu ba tare da ya biya komai ba. Amma kuma, dangantakar wasu kuɗin shige da fice sun haramtawa mutane da dama. Web3 ba'a amfani da shi a ƙasashen da basu da arziki, ƙasashen da suka ci gaba saboda yawan kuɗin shige da fice. Akan Ethereum, wannan ƙalubale an maganceshi ta hanyar Roadmap da . Fasahar a shirye yake, amma muna bukatan mafi yawan aji su karɓi layer 2 dan ayi Web3 dan kowa ya same shi.

Gwaje-gwajen masu asusu

Katangar fasaha wajen shiga da anfani da Web3 a yanzu yayi yawa. Masu anfani dole su fahimci sanseni cikinshi, fahimtan sarkakiyan fasahar wallafawa, da kuma gano saikon anfani sakanin abubuwa. masu samun ma'ajiyi, a muhimmance, ana aikin wajen magance shi wannan, amma cigaba mai yawa ana buƙatan shi kafin Web3 ya samu karɓuwa en masse.

Ilimi

Web3 ya gabatar da sabbin salo da yake buƙatan koyon mabanbanta sabanta kwakwalwa akan wanda ake anfani dashi a Web2.0. A makusantar koyarwa sukasa faruwan Web1.0 yake samun karuwar DeFia shekaran 1990s; wanda suke son cigaban world wide web suna anfani da manyan dabarun koyarwa wajen ilimantar da mutane daga mafi saukin metaphors (zance mafi shahara akan babban hanya, yanar gizo, da sa abu acikin manhaja) zuwa gidan yaɗa labaran talebijin(opens in a new tab). Web3 ba shi da wuya, amma ya yi daban. Karantarwa da farawa maganan Web2 masu anfani da Web3 cigaba da muhimman wajen ciyar dashi gaba.

Ethereum.org a bada gudunmawa na ilimantarwan Web3 ta hanyarFassara ayyuka, wanda ke nufin fassara muhimman abubuwan Ethereum zuwa yaruka da yawa wanda zai yuwu.

Tattara gine-gine

Yanayin muhallin Web3 matashine da saurin cigaba. Saboda sakamako kan hakan, a yanzu haka ya dogarane kade akan tattara abubuwa (GitHub, Twitter, Discord, etc.). Dayawar ma'aikatun Web3 suna sauri ne wajen cike wannan gurbin, amma kuma da gini mai inganci, abun dogaro ya kan ɗau lokaci.

Wargajejje na gaba

Web3 matashine ya kuma kawo cigaba a yanayin muhalli. Govin wood ne ya tattara bayanai a 2014, amma dayawa wannan ra'ayin kwanakin bayane kawai ya zamanto gaskiya. A shekara ɗayan daya gabata kawai, akwai lura da karuwan ra'ayi a cikin kuɗaɗen kiripto, ingantuwa na wuce layer 2, gwaje-gwaje masu yawa na tsaruka gwamnati, da kuma sake shaida na dijital.

Mu kawai muna farkone wajen ƙirƙirar abinda yafi Web da Web3, amma muna ci gaba da inganta abubuwa da zasu taimake shi, a gaba Web zai yi kyau sosai.

Yaya za'ayi in shiga

  • Samu walet
  • Sami al'umma
  • Bincika manhajojin Web3
  • Kashiga DAO
  • Gini akan Web3

Karatu na gaba

Ba'a bayyana Web3 sosai ba. Mahalartar al'umma daban-daban suna da hangen nesa daban-daban game da shi. Ga kadan daga cikin su:

Test your Ethereum knowledge

Wannan jadawalin ya taimaka?